Tehran (IQNA) Falastinawa sun ce babu batun zaman lafiya a gabas ta tsakiya matukar ba a kawo karshen mamayar Isra’ila a kan kasar Falastinu ba.
Lambar Labari: 3485193 Ranar Watsawa : 2020/09/16
Tehran (IQNA) shugaban Falastinawa Mahmud Abbs ya bayyana cewa ba ta hanyar kulla alaka da yahudawan Isra'ila ne za a samu hanyar sulhu ba.
Lambar Labari: 3485121 Ranar Watsawa : 2020/08/26