addini - Shafi 16

IQNA

Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Aljeriya ta bayar da umarnin dakatar da yin amfani da wani kwafin kur'ani mai tsarki a kasar.
Lambar Labari: 3482859   Ranar Watsawa : 2018/08/03

Kwarraru kan hakkokin bil adama na majalisar dinkin duniya sun fara gudanar da zama domin binciken rahoton da aka gabatar kan take hakkokin bil adama a kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3482807   Ranar Watsawa : 2018/07/04

Bangaren gasar kur’ani, A yau Alhamis ne ake bude taron babbar gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta duniya a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar musulunci ta Iran.
Lambar Labari: 3482587   Ranar Watsawa : 2018/04/19

Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Morocco ta sanar da wani sabon shiri na samar da kwafin kur'anai masu rubutun makafi.
Lambar Labari: 3482423   Ranar Watsawa : 2018/02/23

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da wani shiri mai taken ghadir a kasar Senegal da nufin kara wayar da kai kan matsayin ahlul bait.
Lambar Labari: 3481869   Ranar Watsawa : 2017/09/06

angaren kasa da kasa, mahukunta a kasar na shirin daukar matakai na hana saka hijabin muslunci a yankin Sink Yang na kasar China.
Lambar Labari: 3481364   Ranar Watsawa : 2017/03/31

Bangaren kasa da kasa, Wasu alkalumma na gwamnatin kasar Italiya sun yi nuni da cewa, addinin muslunci shi ne addini na biyu da ke yaduwa a cikin kasar, domin kuwa fiye da kashi 34 cikin dari na 'yan kasashen waje da ke zaune a kasar musulmi ne.
Lambar Labari: 3481176   Ranar Watsawa : 2017/01/27

Bangaren kasa da kasa, adadin masu gudanar da ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) a Karbala yana karuwa.
Lambar Labari: 3480953   Ranar Watsawa : 2016/11/19

Bngaren kasa da kasa, an gano wani kwafin kur’ani mai tsarki a cikin lardin Buhaira na kasar Masar wanda aka rubuta da hannu a masallacin Sidi Atiyyah Abu Rish.
Lambar Labari: 3480901   Ranar Watsawa : 2016/11/02

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta sanar da cewa, salafawa ba su da hakkin sukar lamirin hudubobin Juma’a.
Lambar Labari: 3480886   Ranar Watsawa : 2016/10/29

Bangaren kasa da kasa, wata kotu a kasar Amurka ta yanke hukuncin daurin shekara guda a gidan kaso da kuma daurin talala na watanni biyu.
Lambar Labari: 3480865   Ranar Watsawa : 2016/10/19

Bangaren kasa da kasa, a cikin wata mai kamawa ne za a bude gasar karatu na tartili da hardar kur’ani gami tajwidi da kuma tafsiri a birnin Kazablanka na kasar Morocco.
Lambar Labari: 3480855   Ranar Watsawa : 2016/10/14

Bangaren kasa da kasa, Muhammad Bunis daya daga cikin malaman addini a kasar Morocco ya yi gargadi dangane da yin amfani da masallaci yakin neman zabe.
Lambar Labari: 3480828   Ranar Watsawa : 2016/10/05

Shafin Olympic Ya Ce:
Bangaren kasa da kasa, shafin yanar gizo na wasannain motsa jiki na Olympic na shekarar 2016 ya bayyana rawar da mata musulmi suka taka a bangaren taekwondo wanda hakan ke nufin ci gaba ta fuskar wasanni a tsakanin mata musulmi.
Lambar Labari: 3480727   Ranar Watsawa : 2016/08/20

Bangaren kasa da kasa, sarkin Sokoto ya yi kira da a bayr da ‘yancin yin addini yadda ya kamata a kasar tare da bayyana cewa barin mata sun saka hijabin muslunci hakkinsu ne.
Lambar Labari: 3480708   Ranar Watsawa : 2016/08/14

Gungun matasan 14 ga Fabrairu
Bangaren kasa da kasa, Gungun matasan 14 ga Fabrairu ya yi Allawadai da kakkausar urya dangane da ci gaba da kame manyan malaman addinin muslunci na kasar Bahrain da masarautar mulkin kama karya ta kasar ke yi.
Lambar Labari: 3480693   Ranar Watsawa : 2016/08/09

Lambar Labari: 3480688   Ranar Watsawa : 2016/08/08