Jawabin Jagoran Juyin Musuluni Na 19 Dey:
Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin musuluni a Iran ya bayyana abin kunyar da ya faru a Amurka da cewa shi ne hakikanin Amurka, ba abin da wasu suke tsammani ba.
Lambar Labari: 3485534 Ranar Watsawa : 2021/01/08
Tehran (IQNA) Abdulfattah Taruti fitaccen makarancin kur’ania Kasar wanda ya yi karatu da takunkumi a fuskarsa.
Lambar Labari: 3484935 Ranar Watsawa : 2020/06/28
Tehran (IQNA) gamayyar kungiyoyin musulmi a kasar Malaysia sun yi Allawadi da kakkausr mury kan takunkuman Amurka a kan Iran.
Lambar Labari: 3484650 Ranar Watsawa : 2020/03/23
Tehran (IQNA) ‘Yar majalisar dokokin Amurka musulma Ilhan Omar ta bayyana takunkumi n da gwamnatin Amurka take ci gaba da kakaba wa Iran da cewa zalunci ne.
Lambar Labari: 3484644 Ranar Watsawa : 2020/03/21
Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya aike da wasika zuwa ga babban sakataren majalisar dinkin duniya.
Lambar Labari: 3484614 Ranar Watsawa : 2020/03/12
Tehran - (IQNA) shugaban kasar Iran ya bayyana cewa Amurka tana barazana da takunkumi amma kuma sau da yawa ya kan zama dama ga kasashe domin dogara da kansu.
Lambar Labari: 3484551 Ranar Watsawa : 2020/02/23
Shugaban kasar Iran, Dakta Hassan Rohani, ya bayyana takunkumi n Amurka kan kasarsa a matsayin cin zarafin bil adama.
Lambar Labari: 3484159 Ranar Watsawa : 2019/10/16
Bangaren kasa da kasa, Trump ya bayar da umarnin kara tsananta takunkumai a kan Iran.
Lambar Labari: 3484067 Ranar Watsawa : 2019/09/19
Bangaren siyasa, Muhammad jawad Zarfi wanda Amurkan ta shigar da sunansa a cikin jerin sunayen mutanen da ta kakabawa takunkumi , ya bayyana cewa:
Lambar Labari: 3483901 Ranar Watsawa : 2019/08/01
Kasar Iran ta sanar a yin watsi da yin aiki da wani bangaren yarjejeniyar nukiliya wanda ta cimmwa tare da kasashen duniya.
Lambar Labari: 3483618 Ranar Watsawa : 2019/05/08
Bnagaren kasa dakasa, gwamnatin kasar Amurka ta saka kungiyar Ikhawan ta kasar Masar a cikin kungiyoyin da take kira na ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3483593 Ranar Watsawa : 2019/05/01
Jagoran Juyi:
Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei jagoran juyin islama na Iran a lokacin da yake ganawa da dakarun sa kai na kasar ya bayyana cewa, idan har aka aiwatar da sabunta takunkumi a kan Iran na tsawon shekaru 10 to hakan ya yi hannun riga da yarjejeniyar nukiliya.
Lambar Labari: 3480974 Ranar Watsawa : 2016/11/26