iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi OIC ta yi Allah wadai da hare-haren bam da aka kai a Kabul da Mazar-e-Sharif na kasar Afganistan tare da yin kira da a dauki mataki kan masu aikata irin wannan ta'addanci.
Lambar Labari: 3487360    Ranar Watsawa : 2022/05/30

Tehran (IQNA) A yau ne akasarin kasashen musulmi n duniya suke gudanar da bukukuwan idin karamar sallah
Lambar Labari: 3487245    Ranar Watsawa : 2022/05/02

Tehran (IQNA) Ramadan yana da alaƙa da al'adu, al'adu da shirye-shirye daban-daban a ƙasashe daban-daban.
Lambar Labari: 3487156    Ranar Watsawa : 2022/04/11

Tehran (IQNA) shugabannin kasashen Iran da Iraki sun jaddada wajabcin kara fadada alaka a tsakaninsua dukkanin bangarori.
Lambar Labari: 3487123    Ranar Watsawa : 2022/04/04

Tehran (IQNA) A yau 22 ga watan Maris ne aka fara taron ministocin harkokin wajen kasashen OIC karo na 48 a birnin Islamabad.
Lambar Labari: 3487080    Ranar Watsawa : 2022/03/22

Tehran (IQNA) kakakin kungiyar gwagwarmaya ta Nujba a Iraki ya bayyana juyin juya halin musulunci a Iran a matsayin babban abin da ya dakushen kumajin ‘yan mulkin mallaka masu girman kai.
Lambar Labari: 3486927    Ranar Watsawa : 2022/02/08

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juyi na Iran ya jinjina wa 'yan wasa na kasashen musulmi da suka ki yin wasa da yahudawan Isra'ila a wasannin Olympics na Japan.
Lambar Labari: 3486323    Ranar Watsawa : 2021/09/18

Tehran (IQNA) Sheikh Ibrahim Alwazin daya ne daga cikin malaman cibiyar ilimi ta Azhar, wanda ya bayyana cewa, rashin sahihiyar fahimta kan ayoyin kur'ani ne ke wasu shiga ayyukan ta'addanci.
Lambar Labari: 3486289    Ranar Watsawa : 2021/09/09

Tehran (IQNA) ana gudanar da bukuwan salla babba a yau a mafi yawan kasashen musulmi .
Lambar Labari: 3486125    Ranar Watsawa : 2021/07/20

Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin mulunci na Iran ya isa da sako ga mahajjan bana, wanda ya mayar da hankali kan tunatarwa dangane da muhimman abubuwan da suke a matsayin kalu bale ga al'umma.
Lambar Labari: 3486120    Ranar Watsawa : 2021/07/19

Tehran (IQNA) Sabon shugaban Amurka, Joe Biden, ya sanya hannu kan wasu sabbin dokoki sa’o’i kadan bayan rantsar da shi a matsayin shugaban Amurka na 46 a jiya Laraba.
Lambar Labari: 3485575    Ranar Watsawa : 2021/01/21

Tehran (IQNA) mataiamkin shugaban jam’iyyar Saadat a kasar Turkiya ya bayyana cewa, Kasim Sulaimani ne ya hana aiwatar da shirin yahudawa sahyuniya a gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3485539    Ranar Watsawa : 2021/01/09

Tehran (IQNA) Dakarun sa kai na Hashd Al-shaabi a Iraki sun mayar da kakkausan martani kan takunkuman da Amurka ta kakaba wa Faleh Fayyad.
Lambar Labari: 3485538    Ranar Watsawa : 2021/01/09

Tehran (IQNA) an zabi Hussain Ibrahim Taha a matsayin sabon babban sakataren kungiyar kasashen musulmi ta OIC.
Lambar Labari: 3485411    Ranar Watsawa : 2020/11/29

Tehran (IQNA) kakakin majalisar dokokin Iran ya bayyana cin zarafin Annabi a matsayin cin zarafin dukkanin Annabawan Allah baki daya.
Lambar Labari: 3485320    Ranar Watsawa : 2020/10/30

Tehran (IQNA) Mujallar nan ta Faransa Charlie Hebdo, ta sake wallafa zanen batanci ga manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3485144    Ranar Watsawa : 2020/09/02

Tehran (IQNA) wasu daga cikin kasashen musulmi da suka hada da Saudiyya sun sanar da ganin watan ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3484739    Ranar Watsawa : 2020/04/23

Tehran (IQNA) mambobin kungiyar kasashen musulmi za su gudanar da zama ta hanyar yanar gizo domin tattauna batun corona.
Lambar Labari: 3484680    Ranar Watsawa : 2020/04/05

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi tana goyon bayan habbaka harkokin koyar da addini a wasu kasashen Afrika.
Lambar Labari: 3483213    Ranar Watsawa : 2018/12/13

Bangaren kasa da kasa, A yau ne aka fara gudanar da taron kara wa juna sani na masana daga kasashen musulmi a birnin Istanbul na kasar Turkey.
Lambar Labari: 3483043    Ranar Watsawa : 2018/10/15