iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, dan majalisar dokokin kasar Ghana dake wakiltar yankin arewacin kasar ya yaba da irin hikimar da jagoran juyin juya halin muslunci na Iran wajen kokarin hada kan al’ummar musulmi.
Lambar Labari: 3482303    Ranar Watsawa : 2018/01/16

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da zaman taro na kafofin yada labarai na kasashen musulmi a birnin Beirut na Lebanon kan batun Quds.
Lambar Labari: 3482264    Ranar Watsawa : 2018/01/03

Bangaren kasa da kasa, reshen jamiar Azhara kasar Indonesia ya shirya zaman taro na kara wa juna sani kan muhimamn hanyoyin bunkasa ci gaban addinin muslunci.
Lambar Labari: 3482126    Ranar Watsawa : 2017/11/22

Ammar Hakim:
Bangaren kasa da kasa, shugaban jam’iyyar Hikma a kasar Iraki ya bayyana yunkurin rarraba kasashen msuulmi da cewa shiri ne wanda Isra’ila za ta ci riba da shi.
Lambar Labari: 3481995    Ranar Watsawa : 2017/10/13

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani ta kasa baki daya a birnin Khartum fadar mlkin kasar Sudan karkashin kulawar ministan harkokin addini Abubakar Usman.
Lambar Labari: 3481833    Ranar Watsawa : 2017/08/26

Bangaren kasa da kasa, sarkin kasar Morocco Muhammad na 6 ya kira kansa Amirul muminin a lokacin da yake gudanr da ziyara a Madagaskar.
Lambar Labari: 3480979    Ranar Watsawa : 2016/11/27