iqna

IQNA

fasahohi
Madina (IQNA) Shugaban kasar Guinea Mamadi Domboya da shugaban kasar Nijar Zain Ali Mehman sun ziyarci wurin baje kolin kayayyakin tarihin rayuwar Annabawa da wayewar Musulunci a birnin Madina.
Lambar Labari: 3490146    Ranar Watsawa : 2023/11/14

A karo na biyar na bayar da lambar yabo ta Mustafa (AS)
Isfahan (IQNA) A karo na biyar na lambar yabo ta Mustafa (a.s) da za a gudanar a watan Oktoba na wannan shekara a birnin Isfahan, za a gudanar da taruka da tarurruka da nufin gabatar da ilimin birnin Isfahan.
Lambar Labari: 3489805    Ranar Watsawa : 2023/09/12

A taron farko na daliban kur'ani a kasar UAE, an tabo batun:
Tehran (IQNA) A taron farko na kasa da kasa na makarantun kur'ani mai tsarki a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa, an jaddada wajabcin samar da bayanai na bai daya tsakanin malaman kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3487905    Ranar Watsawa : 2022/09/24

Tehran (IQNA) kungiyar Muslim Hands tana kara fadada ayyukanta a ciki da wajen Burtaniya.
Lambar Labari: 3486594    Ranar Watsawa : 2021/11/23