iqna

IQNA

Mahmoud Shahat Anwar
Tehran (IQNA) An fitar da hoton bidiyon karatun “ Mahmoud Shahat Anwar ” shahararren makarancin kasar Masar a gaban “Hajjaj Hindawi” daya daga cikin shehunan malamai da masu karatun kur’ani mai tsarki a yanar gizo.
Lambar Labari: 3487627    Ranar Watsawa : 2022/08/02

Tehran (IQNA) Mahmoud Shahat Anwar matashin makaranci dan kasar Masar, ya karanta ayoyin kur'ani mai tsarki tare da koyi da mahaifinsa a tashar talabijin ta Al-Nahar ta kasar.
Lambar Labari: 3486809    Ranar Watsawa : 2022/01/12