Tehran (IQNA) manyan shugabannin turai za su gudanar da wani taro a yau, domin yaki da abin da suka kira tsatstsauran ra’ayin addinin musulunci.
Lambar Labari: 3485353 Ranar Watsawa : 2020/11/10
Abbas Shoman:
Bangaren kasa da kasa, mataimkin babban malamin Azhar ya mayar da martini kan kiran da wani mai bincike ya yin a a kai sakon kira zuwa ga muslunci ga yahudawan Isra'ila.
Lambar Labari: 3481079 Ranar Watsawa : 2016/12/29