Tehran (IQNA) Shafin sadarwa na yanar gizo na Al-Ahd News ya habarta cewa, an saki Sheikh Walid al-Zaidi, wanda jami’an Saudiyya suka tsare a kwanakin baya a lokacin da yake gudanar da aikin Umrah a birnin Makkah.
Lambar Labari: 3487012 Ranar Watsawa : 2022/03/04