Sayyid Nasrullah:
Bangaren kasa da kasa, Sayyid Hassan Nasrullah babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa: shugaba Bashar Assad ne kansa ya bayar da umarnin kakkabo jirgin yakin Isra’ila.
Lambar Labari: 3482401 Ranar Watsawa : 2018/02/16
Bangaren kasa da kasa, mai mgana da yawun ma’aikatar harkokin kasar Iran Bahram Qasemi ya mayar da martani dangane da hare-haren da Isra’ila ke kaiwa kan Syria.
Lambar Labari: 3482382 Ranar Watsawa : 2018/02/10
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bukaci sojojin kasar su fara janyewa daga kasar Siriya zuwa gida.
Lambar Labari: 3482191 Ranar Watsawa : 2017/12/11
Bangaren kasa da kasa, wani daya daga cikin kwamandojojin kungiyar Hizbullah ya yi shahada a ci gaba da tsarkake yankunan Syria da ake yi daga 'yan ta'addan wahabiyawan takfiriyyah.
Lambar Labari: 3481967 Ranar Watsawa : 2017/10/04
Bangaren kasa da kasa, Rundinar sojin kasar Rasha ta sanar da hallaka wasu mayan kwamandojin kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh a yankin Deir Ezzor na kasar Siriya.
Lambar Labari: 3481877 Ranar Watsawa : 2017/09/08
Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani bincike ya nuna cewa adadin musulmi masu yin hijira zuwa Amurka ya ragu matuka a cikin watanni biyar da suka gabata.
Lambar Labari: 3481697 Ranar Watsawa : 2017/07/13
Bangaren kasa da kasa, Wasu 'yan ta'adda sun kaddamar da harin bam a kan wata cibiyar koyar da kor'ani mai tsarki a garin Qunaitra da ke cikin gundumar Idlib a kasar Syria, tare da kashe mutane 7 da jikkata wasu.
Lambar Labari: 3481673 Ranar Watsawa : 2017/07/05
Bangaren kasa da kasa, Daya daga cikin manyan kwamnadojin kungiyar 'yan ta'addan takfiriyya ta (Daesh) ISIS ya halaka sakamakon harin da Iran ta kaddamar a jiya a kan sansanonin 'yan ta'adda a Syria.
Lambar Labari: 3481623 Ranar Watsawa : 2017/06/19
Bangaren kasa da kasa, ma’ikatar harkokin wajen Rasha ta ce akwai yiwuwar an kasha jagoran ‘yan ta’addan ISIs Abubakar Baghdadi a wani hari a kusa da Raqqa.
Lambar Labari: 3481616 Ranar Watsawa : 2017/06/16
Bangaren kawsa da kasa, kungiyar ‘yan ta’addan ISIS ta bude wani masallaci a asirce a gabashin birnin Istanbul na Turkiya domin hada ‘yan kungiyar wuri guda a Turkiya.
Lambar Labari: 3481575 Ranar Watsawa : 2017/06/02
Bangaren kasa da kasa wata mujallar da ake abugawa akasar Amurka ta buga wata makala da ke cewa ana yi wa ‘yan shi’a kisan kisan kiyashi a duniya.
Lambar Labari: 3481426 Ranar Watsawa : 2017/04/21
Bangaren kasa da kasa, rundunar sojin Syria ta sanar da cewa, harin da Amurka ta kai a kan sansanin sojinta a yau yazo domin taimakon ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3481385 Ranar Watsawa : 2017/04/07
Bangaren kasa da kasa, Jamhuriya Musulinci ta Iran ta ty Allah wadai da kakkausar murya kan harin da Amuirka ta kaiwa sansanin sojin Syria a cikin daren Jiya.
Lambar Labari: 3481383 Ranar Watsawa : 2017/04/07
Bangaren kasa da kasa, jiragen yakin Amurka sun kaddamar da wasu hare-hare a kan wani masallaci da ke a wani kauye da cikin gundumar Aleppo, inda suka kashe mutane 42 tare da jikkata wasu fiye da dari daya.
Lambar Labari: 3481322 Ranar Watsawa : 2017/03/17
Bangaren kasa da kasa, Yarima Walid bin Talal biloniya dan gidan sarautar Saud ya tabbatar da cewa masarautar Saudiyyah ce ta kafa ISIS kuma take daukar nauyinta.
Lambar Labari: 3481106 Ranar Watsawa : 2017/01/06
Bangaren kasa da kasa, yan ta’addan Daesh sun tone kabarin Fatima bint Nabhan jikar Imam Musa Kazim (AS) a garin Halab sun fito da sauran abin da ya rage na gawarta.
Lambar Labari: 3457471 Ranar Watsawa : 2015/11/27
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron idin Ghadir a hubbaren Sayyidah Zainab (SA) da ke kusa da birnin Damascus tare da halartar baki daga kasashen larabawa.
Lambar Labari: 3377996 Ranar Watsawa : 2015/10/03
Bangaren kasa da kasa, Muhammad Abdussattar Sayyid minister mai kula da harkokin addi a kasar Syria ya bayyana hana alhazan Syria da na Yemen zuwa hajjin bana da mahukuntan Saudiyya Suka yi da cewa babban laifi ne maras misiltuwa.
Lambar Labari: 3365561 Ranar Watsawa : 2015/09/20
Bangaren kasa da kasa, minister mai kula da harkokin addini a kasar Syria Abdulsattar Sayyid ya bayyana cewa malaman addinin muslunci suna da gagarumin aiki a gabansu na wayar da kan mutane.
Lambar Labari: 2975581 Ranar Watsawa : 2015/03/13
Bangaren kasa da kasa, An gudanar da taron Mauludin Manzon Allah (SAW) a birnin Damascus na kasar Syria, tare da halartar shugaba Bashar Assad a bababn birnin kasar.
Lambar Labari: 2674397 Ranar Watsawa : 2015/01/05