Tehran IQNA) Yawancin kasashen musulmi da suka hada da Saudiyya, Hadaddiyar Daular Larabawa, Qatar, Kuwait, Bahrain, Masar da Falasdinu da sauransu sun sanar da yau Asabar 2 ga Afrilu a matsayin ranar farko ta watan Ramadan.
Lambar Labari: 3487114 Ranar Watsawa : 2022/04/02
Tehran (IQNA) yara sun ci gaba da gudanar da karatun kur'ani a cibiyoyin kur'ani na Gaza.
Lambar Labari: 3484891 Ranar Watsawa : 2020/06/13