Bangaren kasa da kasa, mata mahardata kur'ani mai tsarki ya zuwa yanzu aka tabbatar da cewa za su halarci gasar kur'ani ta hadaddaiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3481966 Ranar Watsawa : 2017/10/04
Bangaren kasaa da kasa, an kawo karshen wani shiri na horo kan kur’ani a kasar Senegal na malaman kur’ani a birnin mabiya darikar muridiyyah.
Lambar Labari: 3481778 Ranar Watsawa : 2017/08/08
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shirin kur'ani mai tsarki a gidan talabijin na kasar Uganda.
Lambar Labari: 3481712 Ranar Watsawa : 2017/07/18
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da taron karatun kur’ani mai tsarki na juzu’i tare da tafsirin wasu daga cikin ayoyin a Tanzania.
Lambar Labari: 3481559 Ranar Watsawa : 2017/05/28
Bangaren kasa da kasa, za a nuna wani kur’ani mai tsarki da aka rrubuta akan shudiyar takarda a birnin London domin sayar da shi.
Lambar Labari: 3481438 Ranar Watsawa : 2017/04/25
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wata gasar kur'ani mai tsarki domin tunawa da zagayowar lokacin haihuwar Imam Ali (AS) a garin Basara na Iraki.
Lambar Labari: 3481381 Ranar Watsawa : 2017/04/06
Bangaren kasa da kasa, an girmama mata mahardata kur’ani mai tsarki da hadisin manzo a garin Burkan na kasar Morocco.
Lambar Labari: 3481377 Ranar Watsawa : 2017/04/05
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki karo na 31 a Najeriya wadda za a ci gaba da gudanar da ita har tsawon mako guda.
Lambar Labari: 3481118 Ranar Watsawa : 2017/01/09