Bangaren kasa, a ci gaba da gudanar da taruka da ake yi a kasashen musulmi kan fadakar al’ummar a cikin wadannan shekaru a tarayyar Najeriya ma an gudanar da irin wannan zama tare da halartar wasu daga cikin musulmin kasar.
Lambar Labari: 1409194 Ranar Watsawa : 2014/05/21
Bangaren kasa da kasa, Kungiyar Boko haram ta 'yan ta'adda a Najeriya ta kai hari a wata makarantar kwana a Garin Boniyadi dake jahar Yobe inda ta kashe Taliban makaranta guda arba'in da uku.
Lambar Labari: 1380598 Ranar Watsawa : 2014/02/26