Bangaren kasa da kasa, an gudanar da jerin gwanon arbaeen na Imam Hussain a Kano Najeriya wanda miliyoyin mabiya mazhabar shi’a suka gudanar.
Lambar Labari: 3459310 Ranar Watsawa : 2015/12/01
Bangaren kasa da kasa, an bude bangaren nazarin kur’ani mai tsarki a jami’ar jahar Yobe da ke tarayyar Najeriya.
Lambar Labari: 3457202 Ranar Watsawa : 2015/11/25
Bangaren kasa da kasa, ‘yan shi sun gudanar da wani taro na karawa juna sani kan tarukan Arbain da za a gudanar a garin Bauchi da ke tarayyar Najeriya.
Lambar Labari: 3454436 Ranar Watsawa : 2015/11/18
Bangaren kasa da kasa, kungiyar yan ta’addan Boko Haram ta rusa adadin makarantu da ya kai dubu daya da 100 a kasashen yankin tabkin Chadi da ke yammacin Afirka.
Lambar Labari: 3453886 Ranar Watsawa : 2015/11/17
Bangaren kasa da kasa, wasu hare-haren da aka kai kan wasu masallatai a yankunan arewa maso gabacin Najeriya ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 55.
Lambar Labari: 3393614 Ranar Watsawa : 2015/10/25
Bangaren kasa da kasa, Alhaji Muhammad Sanusi sarkin Kano kuma Amirul Hajji na najeriya awannan shekara ya bayyana cewa matukar dai mahakuntan Saudi ba su dauki mataki ba Najeriya za ta daina yin jifar shaidan.
Lambar Labari: 3379495 Ranar Watsawa : 2015/10/04
Bangaren kasa da kasa, a yau ne za a bude wani babban baje kolin kayayyakin da suka shafi al’adu da fasaha ta muslunci mai take takin Sulhu a birnin Lagos na tarayyar Nigeria.
Lambar Labari: 3357102 Ranar Watsawa : 2015/09/01
Bangaren kasa da kasa, wani babban jami’in sojin Najeriya ya bayyana cewa, abin takaici ne yadda ‘yan ta’addan Boko Haram suke da’awar hankoron kafa addini alhali da dama daga cikinsu ko fatiha bas u iya karantawa.
Lambar Labari: 3355699 Ranar Watsawa : 2015/08/31
Bangaren kasa da kasa, mayakan kungiyar Boko Haram na ci gaba da kaddamar da harinta a cikin wasu yankuna na jahar Borno da ke arewacin Najeriya.
Lambar Labari: 3344935 Ranar Watsawa : 2015/08/16
Bangaren kasa da kasa, shugaban tarayyar najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa za a kara da wasu daga cikin littafan addinin muslunci a wajen koyarwar makarantun kasar.
Lambar Labari: 3341757 Ranar Watsawa : 2015/08/12
Bangaren kasa da kasa, wata kungiyar kare hakkokin mata musulmi a Najeriya tana fafutukar ganin ta kalubalanci matakain hana mata saka hijabin muslunci a kasar saboda batun Boko haram.
Lambar Labari: 3340686 Ranar Watsawa : 2015/08/09
Bangaren kasa da kasa, wani malamin addinin kirista kuma jagoran wata majami’a a Najeriya ya karbi addinin muslunci.
Lambar Labari: 3339771 Ranar Watsawa : 2015/08/07
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro na tnawa da wadanda suka rasa rayukansu a jerin gwanon ranar quds ta duniya daga cikin yan shi’a na tarayyar Najeriya.
Lambar Labari: 3336428 Ranar Watsawa : 2015/07/28
Bnagaren kasa kasa, kimanin mutane 44 ne suka rasa rayukansu a wasu hare-haren ta’addanci da aka kai jiya kan wurin cin abinci da musulmi suke buda baki yayin da wasu kimanin 67 suka samu raunuka.
Lambar Labari: 3324171 Ranar Watsawa : 2015/07/06
Bangaren kasa da kasa, yan ta’addan Boko Haram sun kashe musulmi kimanin 145 masu azumi a yakin arewa maso gabacin tarayyar Najeriya a wasu hare-haren da kungiyar ta kai.
Lambar Labari: 3322593 Ranar Watsawa : 2015/07/03
Bangaren kasa da kasa, an bude wata tasha ta talabijin da radio na musulmi a tarayyar Najeriya mai suna Manarh da nufin kara fadar da musulmi a kasar da ma saran kasashen yammacin Afirka.
Lambar Labari: 3313377 Ranar Watsawa : 2015/06/12
Bangaren kasa da kasa, kungiyoyi masu gudanar da ayyukan alkhairi a tarayyar Najeriya sun sanar ad shirin na bayar da buda baki ga musulmi a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3312264 Ranar Watsawa : 2015/06/08
Bangaren kasa da kasa, yan ta’addan kungiyar Boko Haram sun kai wania cikin wata kasuwa a garin Maiduguri da ake arewaso gabacin Najeriya wanda ya yi sanadiyyar mutuwa da jikkatar mutane da dama.
Lambar Labari: 3310847 Ranar Watsawa : 2015/06/03
Bangaren kasa da kasa, akalla mutane uku ne aka tabbatar da sun samu raunuka sakamakon wani harin kunar bakin wake da wani dan ta’adda ya kai kan wata cibiyar mabiya mazhabar shi’a a Najeriya.
Lambar Labari: 3187673 Ranar Watsawa : 2015/04/21
Bangaren kasa da kasa, yan ta’addan Boko Haram sun yi wa wasu masu karatun kur’ani mai tsarki a garin Goza na arewacin Najeriya kisan kiyashi.
Lambar Labari: 2941593 Ranar Watsawa : 2015/03/07