Rahotanni daga birnin Abuja na cewa, a daren jiya magoya bayan harkar musulunci sun gudanar da jerin gwano domin yin kira da a saki sheikh Ibrahim Zakzaky da ake tsare da shi tsawon shekaru fiye da uku.
Lambar Labari: 3483652 Ranar Watsawa : 2019/05/18
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wata gasar kur'ani mai sarki a tarayyar Njeriya a birnin Abuja fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3483628 Ranar Watsawa : 2019/05/11
Bangaren kasa da kasa, wasu ‘yan bindiga sun sace sheikh Ahmad Sulaiman wani faitaccen malamin kur’ani a Najeriya.
Lambar Labari: 3483467 Ranar Watsawa : 2019/03/17
Bangaren kasa sa da kasa, dubban mutane sun tsere daga hare-haren ta’addancin kungiyar Boko Haram daga Najeriya zuwa Kamaru.
Lambar Labari: 3483341 Ranar Watsawa : 2019/01/31
Bangaren kasa da kasa, a wani harin kwantan bauana da mayakan kungiyar Boko Haram suka kai wa sojojin najeriya sun kashe13 daga cikin sojojin a cikin jahar Yobe.
Lambar Labari: 3483255 Ranar Watsawa : 2018/12/26
Kungiyar ta kare hakkin bil'adama ta ce har yanzu gwamnatin kasar ta Najeriya ta kasa daukar matakan da su ka dace akan kisan da aka yi wa 'yan shi'ar a 2015
Lambar Labari: 3483212 Ranar Watsawa : 2018/12/13
Bangaren kasa da kasa, shugaban hukumar yaki da jahilci a Najeriya Abba Haladu ya bayyana cewa, kimanin mutane miliyan 70 ne suke fama da matsalar jahilci a Najeriya.
Lambar Labari: 3483205 Ranar Watsawa : 2018/12/11
Bangaren kasa da kasa, an fara shirye-shiryen gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya a tarayyar Najeriya.
Lambar Labari: 3483175 Ranar Watsawa : 2018/12/03
Majalisar musulmin Najeriya ta jaddada cewa hakkin mata musulmi ne su sanya hijabi daidai da yadda addininsu ya umarta.
Lambar Labari: 3483134 Ranar Watsawa : 2018/11/19
Bangaren kasa da kasa, kimanin mutane sha shida ne aka tabbatar da sun rasa rayukansu sakamakon hare-haren mayakan kungiyar Boko Haram a cikin jahar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya.
Lambar Labari: 3483131 Ranar Watsawa : 2018/11/16
Bangaren kasa da kasa, ofishin jakadancin kasar Iran ya kafa wani kwamiti da zai dauki nauyin shirya tarukan cikar shekaru arba'in da samun nasarar juyin juya halin muslunci.
Lambar Labari: 3483124 Ranar Watsawa : 2018/11/14
Bangaren kasa da kasa, Limamin Tehran Ayatollah Muwahhidi Kerani yace Wajibi Ne A Bude Tattaunawa Tsakanin 'Yan Shi'a Da Gwamnatin Najeriya
Lambar Labari: 3483092 Ranar Watsawa : 2018/11/02
Bangaren kasa da kasa, a wani sabon farkami da sojojin Najeriya suka kaiwa yan shia mabiya harkar musulunci mutane fiye da arba’in ne suka Kwanta Dama.
Lambar Labari: 3483087 Ranar Watsawa : 2018/10/31
Bangaren kasa da kasa, Sojojin gwamnatin Najeriya sun bude wuta akan mabiya mazhbar Shi'a da ke tattakin arba'in a kusa da birnin tarayya Abuja.
Lambar Labari: 3483083 Ranar Watsawa : 2018/10/30
Bangaren kasa da kasa, An kammala gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa da aka gudanar tarayyar Najeriya.
Lambar Labari: 3483040 Ranar Watsawa : 2018/10/15
Bangaren kasa da kasa, wasu masu dauke da makamai sun kaddamar da hare-hare a cikin jahar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya.
Lambar Labari: 3482966 Ranar Watsawa : 2018/09/08
Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Jamus ta yi alkwarin bayar da wasu makudaden kudade a matsayin tallafi ga kasashen da Boko Haram ta addaba.
Lambar Labari: 3482953 Ranar Watsawa : 2018/09/04
Bangaren kasa da kasa, karamin ofishin jakadancin kasar Iran zai dauki nauyin shirya wani taro na kara kusanto da fahimtar juna tsakanin mabiya addinai a Najeriya.
Lambar Labari: 3482822 Ranar Watsawa : 2018/07/10
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da gangami a kasashe daban-daban da suka hada da Turkiya, Switzerland, Pakistan Birtaniya domin yin kira da a saki Sheikh Zakzaky.
Lambar Labari: 3482574 Ranar Watsawa : 2018/04/16
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taron karawa juna sani kan matsayin mace a addinin muskunci da kuma mahangar ma’aiki (SAW) a Najeriya.
Lambar Labari: 3482457 Ranar Watsawa : 2018/03/06