Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki karo na 31 tare da halartar makaranta kimanin 300 a birnin Suleja na jahar Niger.
Lambar Labari: 3480985 Ranar Watsawa : 2016/11/29
Bangaren kasa da kasa, an bayar da gurbin karatu na addini ga mabiya mazhabar iyalan gidan manzo yan Najeriya a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3480966 Ranar Watsawa : 2016/11/23
Bangaren kasa da kasa, Abdullahi Ganduje gwamnan jahar Kano ya sanar da cewa mabiya mazhabar shi’a bas u da hakkin gudanar da wani taro sai sun samu izini daga jami’an tsaro.
Lambar Labari: 3480960 Ranar Watsawa : 2016/11/21
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron gwamnatin Najeriya nba ci gaba da kara tsananta hare-harensu a kan mabiya mazhabar shi’a na kasar.
Lambar Labari: 3480955 Ranar Watsawa : 2016/11/19
Bangaren kasa da kasa, kotun ICC ta bukaci Gwamnatin Najeriya da ta yi mata bayyani kan kisan gillar da Sojoji suka yi wa Musulmi shekarar da ta gabata a kasar.
Lambar Labari: 3480952 Ranar Watsawa : 2016/11/18
Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron gwamnatin Najeriya sun kai farmaki kan wata Husainiyar mabiya mazhabar shi'a tare da rusheta baki daya.
Lambar Labari: 3480950 Ranar Watsawa : 2016/11/18
Bangaren kasa da kasa, an kammala babban taro na kasa da kasa kan karfafa alaka tsakanin manyan addinai na duniya guda biyu musulunci da kiristanci.
Lambar Labari: 3480923 Ranar Watsawa : 2016/11/09
Bangaren kasa da kasa, cibiyar bayar da agaji ta RAF a kasar Qtar ta dauki nauyin raba kwafin kur’anai guda miliyan 1 a fadin duniya, inda dubu 80 daga ciki za a raba su a Tanzania.
Lambar Labari: 3480895 Ranar Watsawa : 2016/10/31
Bangaren kasa da kasa, jami’an sojin gwamnatin najeriya sun killace wani masallaci da ake gudanar da tarukan tasu’a a daren Ashura.
Lambar Labari: 3480850 Ranar Watsawa : 2016/10/12
Bangaren kasa da kasa, harkar muslunci za ta kalubalanci hukuncin da gwamnatin jahar kaduna ta yanke na haramta kungiyar ta hanyar doka.
Lambar Labari: 3480838 Ranar Watsawa : 2016/10/09
Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da murkushe dukkanin ayyukan da harkar muslucni take gudanarwa a Najeriya a yau gwamnatin jahar Kaduna ta haramta ayyukan kungiyar.
Lambar Labari: 3480835 Ranar Watsawa : 2016/10/08
Bangaren kasa da kasa, 'Yan Uwa musulmi a Najeriya na ci gaba da zanga-zangar lumana ta neman a saki shekh Ibrahim Yakubu Elzakzaky.
Lambar Labari: 3480803 Ranar Watsawa : 2016/09/25
Bangaren kasa da kasa, an kafa wata kungiyar bayar da agaji a tarayyar Najeriya wadda za ta rika taimakawa a bangarori rayuwar jama’a.
Lambar Labari: 3480769 Ranar Watsawa : 2016/09/09
Bangaren kasa da kasa, sarkin Sokoto ya yi kira da a bayr da ‘yancin yin addini yadda ya kamata a kasar tare da bayyana cewa barin mata sun saka hijabin muslunci hakkinsu ne.
Lambar Labari: 3480708 Ranar Watsawa : 2016/08/14
Bangaren kasa da kasa, wata cibiyar kare hakkokin ‘yan shi’a a duniya da ke da mazauni a kasar Amurka ta yi gargadi dangane da halin da Sheikh Ibrahim Zakzaky yake ciki.
Lambar Labari: 3480702 Ranar Watsawa : 2016/08/12
Bangaren kasa da kasa, rundunar sojin Nigeriya ta tabbatar da kame Sheikh Yakub Ibrahim El-Zakzaki shugaban Harkar Musulunci a kasar a gidansa.
Lambar Labari: 3463639 Ranar Watsawa : 2015/12/15
Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hizbullah a Iraki Ta Yi Allawadai da kisan shi’a a Najeria da sojojin kasar suke yi babau kakkautawa.
Lambar Labari: 3463203 Ranar Watsawa : 2015/12/14
Bangaren kas ada kasa, sojojin najeriya sun kashe tare da jikkata adadi mai yawa na mabiya jagoran ‘yan shi’a a kasar.
Lambar Labari: 3463202 Ranar Watsawa : 2015/12/14
Bangaren kasa da kasa, akalla mutane 7 aka tabbatar da cewa sun rasa ransu wasu da dama kuma suka ji rauni a harin da sojojin suka kai a kan yan shia a jiya da yamma.
Lambar Labari: 3462781 Ranar Watsawa : 2015/12/13
Bangaren kasa da kasa, hare-haren wuce gona da iri da sojojin gwamnatin Nigeriya suka kai kan gidan shugaban Harkar Musulunci a Nigeriya an asarar hasarar rayuka da na dukiyoyi.
Lambar Labari: 3462780 Ranar Watsawa : 2015/12/13