iqna

IQNA

Tehran (IQNA) musulmi da kiristoci a Falastinu sun yi gangamin yin tir da cin zarafin manzon Allah (SAW) a gaban coci.
Lambar Labari: 3485329    Ranar Watsawa : 2020/11/02

Tehran (IQNA) shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya aike da sakon taya murnar maulidin manzon Allah (SAW) ga shugabannin kasashen msuulmi na duniya.
Lambar Labari: 3485328    Ranar Watsawa : 2020/11/02

Tehran (IQNA) musulmi a ko'ina cikin fadin duniya suna ci gaba da gudanar da bukukuwan maulidin manzon Allah (SAW) domin girmama shi da kuma gabatar da jawabai kan matsayinsa madaukaki, tare da mayar da martani kan masu yin batunci a kansa.
Lambar Labari: 3485324    Ranar Watsawa : 2020/10/31

Tehran (IQNA) shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya sake maimaita kalamansa na sukar addinin muslunci.
Lambar Labari: 3485321    Ranar Watsawa : 2020/10/30

Tehran (IQNA) musulmi a ko'ina cikin fadin duniya suna ci gaba da nuna rashin amincewarsu dangane da cin zarafin ma'aiki (SAW) da aka yi a kasar Faransa, tare da yin Allawadai da hakan.
Lambar Labari: 3485316    Ranar Watsawa : 2020/10/28

Tehran (IQNA) dan majalisar Burtaniya Nazir Ahmed ya yi Allawadai da cin zarafin manzon Allah (SAW) da ake yi a kasar Faransa.
Lambar Labari: 3485314    Ranar Watsawa : 2020/10/28

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Faransa na ci gaba da fuskantar martanin al’ummar musulmi kan batunci ga manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3485313    Ranar Watsawa : 2020/10/28

Tehran (IQNA) sanadiyyar yin batunci ga manzon Allah a Faransa an kaurace wa sayen kayayyakin kasar ta Faransa a Kuwait.
Lambar Labari: 3485308    Ranar Watsawa : 2020/10/26

Tehran (IQNA) an kai wa wasu mata biyu musulmi haria  kasar faransa tare da daba musu wuka.
Lambar Labari: 3485294    Ranar Watsawa : 2020/10/21

Tehran (IQNA) an girmama yarinya mafi karancin shekaru a  kasar Tunisia da ta hardace kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3485286    Ranar Watsawa : 2020/10/18

Tehran (IQNA) wata majami’ar kiristoci a garin Kaduna na Najeriya ta bayar da taimako domin gyara wani masallaci da gobara ta yi wa barna.
Lambar Labari: 3485216    Ranar Watsawa : 2020/09/25

Tehran (IQNA) jagoran kungiyar Ansarullah (Alhuthy) ta Yemen ya bayyana kulla alaka da Isra’ila da wasu larabawa suke yi da cewa ya kara fito da masu munafuntar musulmi a fili.
Lambar Labari: 3485209    Ranar Watsawa : 2020/09/22

Tehran (IQNA) yahudawan sahyuniya ‘yan share wuri zauna sun kutsa kai a cikin masallacin Aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3485206    Ranar Watsawa : 2020/09/21

Tehran (IQNA) An gudanar da zaman taron matasa musulmi na kasa da kasa karo na 7, inda taron mayar da hankali kan batun yunkurin wasu daga cikin kasashen larabawa da suka mika kai ga gwamnatin yahudawan Isra’ila, tare da cin amaar al’ummar Falastinu da sauran larabawa.
Lambar Labari: 3485187    Ranar Watsawa : 2020/09/15

Tehran (IQNA) musulmi a kasar Newzealand sun saka furanni a masallatai da ke cikin birnin Christ Church na kasar.
Lambar Labari: 3485126    Ranar Watsawa : 2020/08/28

Tehran (IQNA) wata kotun addini ta yanke hukuncin kisa a kan wani mawaki bisa zarginsa da tozarta matsayin ma’aiki (SAW).
Lambar Labari: 3485075    Ranar Watsawa : 2020/08/11

Tehran (IQNA) wani musulmi dan kasar Jamus da ya musulunta ba da jimawa ba, ya zabi ranar idin Ghadir a matsayin ranar daurin aurensa a masallacin Nasirul Molk Shirazi.
Lambar Labari: 3485074    Ranar Watsawa : 2020/08/11

Tehran (IQNA) a yau ne gudanar da idin babbar salla ko kuma sallar layya a kasashen musulmi na duniya baki daya.
Lambar Labari: 3485039    Ranar Watsawa : 2020/07/31

Tehran an kaddamar da wani littafi da yake magana a kan yanayin rayuwar musulmi a kasar Philippines da ma wasu yankunan gabashin asia.
Lambar Labari: 3485007    Ranar Watsawa : 2020/07/22

Jami’an tsaron yahudawan sahyuniya sun aukawa Falastinawa masu jerin gwanon kin amincewa da rusa makabartar musulmi a  garin Yafa.
Lambar Labari: 3485003    Ranar Watsawa : 2020/07/20