iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kamfanonin da ke samar da kayayyakin abincin halal sun yaba da irin karbuwar da kayansu ke samu a kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3486653    Ranar Watsawa : 2021/12/07

Tehran (IQNA) an bude baje kolin kasa da kasa a birnin Istanbul na kasar Turkiya.
Lambar Labari: 3486609    Ranar Watsawa : 2021/11/26

Tehran (IQNA) Kakakin wata jam'iyyar Uganda ya yi gargadi game da jingina wa musulmi alhakin hare-haren ta'addanci da aka kai a kasar, yana mai cewa al'ummar Musulman Uganda na cikin firgici kan zarginsu da hannu a hare-haren ta'addancin na baya-bayan nan.
Lambar Labari: 3486596    Ranar Watsawa : 2021/11/23

Tehran (IQNA) Iran ta bayar da kyautar kwafin kur'anai da kuma littafai na addini ga makarantun musulmi a yankin Jinja na kasar Uganda.
Lambar Labari: 3486585    Ranar Watsawa : 2021/11/21

Tehran (IQNA) Wani sabon bincike ya nuna cewa musulmi a Amurka a shekarar 2020 sun kashe kudi fiye da kowane Ba'amurke a kasar wajen taimakon marasa galihu.
Lambar Labari: 3486525    Ranar Watsawa : 2021/11/07

Tehran (IQNA) Taron makon hadin kan musulmi karo na 35 a birnin Tehran ya kawo karshe.
Lambar Labari: 3486467    Ranar Watsawa : 2021/10/24

Tehran (IQNA) Sheikh Ahmad Al-Tayyib babban malamin cibiyar ilimi mafi girma ta Ahlu Sunnah a duniya ya ce; bikin maulidin Manzon Allah (SAW) shi ne mafi girma a cikin dukkanin bukukuwa da suke dauke da kamala ta dan adam.
Lambar Labari: 3486440    Ranar Watsawa : 2021/10/18

Tehran (IQNA) masallacin Shizuoka na daga cikin muhimman wurare na musulmi a kasar Japan da ke jan hankulan masu yawon bude ido.
Lambar Labari: 3486379    Ranar Watsawa : 2021/10/03

Tehran (IQNA) musulmi n kasar Belgiium sun shigar da kara a kotun kungiyar Tarayyar Turai kan hana su gudanar da yanka irin na addinin musulunci.
Lambar Labari: 3486375    Ranar Watsawa : 2021/10/02

Tehran (IQNA) masallacin Sultan wuri ne na tarihi da ya shahara na musulmi a yankin Kampon Gelam a kasar Singapore.
Lambar Labari: 3486265    Ranar Watsawa : 2021/09/02

Tehran (IQNA) wasu mata biyu 'yan uwan juna a Ingila sun muslunta saboda tasirantuwa da kyawawan dabi'u na Muhammad Salah da ke wasa a Liverpool
Lambar Labari: 3486239    Ranar Watsawa : 2021/08/25

Tehran (IQNA) tsohon masallaci mara rufi da aka gina daruruwan shekaru da suka gabata a kasar Turkiya.
Lambar Labari: 3486044    Ranar Watsawa : 2021/06/23

Tehran (IQNA) dubban mutane ne suka halarci jana'izar iyalan nan Musulmai hudu da aka kashe a kasar Canada..
Lambar Labari: 3486007    Ranar Watsawa : 2021/06/13

Tehran (IQNA) Dubban mabiya addinai a Canada sun gudanar jerin gwano da gangami domin nuna goyon bayansu ga musulmi n kasar.
Lambar Labari: 3486004    Ranar Watsawa : 2021/06/12

Tehran (IQNA) daruruwan mutanen kasar Canada da suka hada da firayi ministan kasar sun taru a wuri guda domin juyayin kisan musulmi da aka yi a kasar.
Lambar Labari: 3485995    Ranar Watsawa : 2021/06/09

Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrallah ya bayyana keta alrfarmar Quds da Isra’ila ke da cewa yana tattare da babban hadari wanda iya kawo karshen ita kanta Isra’ila.
Lambar Labari: 3485950    Ranar Watsawa : 2021/05/26

Tehran (IQNA) duk da irin tsauraran matakan tsaro da Isra'ila ta dauka dubban musulmi sun gudanar da sallar idi a cikin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3485915    Ranar Watsawa : 2021/05/15

Tehran (IQNA) duk da matsalolin da ake fuskanta a duniya na crona da tsaro da sauransu amma wannan bai hana musulmi gudanar da ayyukan ibada ba.
Lambar Labari: 3485881    Ranar Watsawa : 2021/05/05

Tehran (IQNA) Jami’an tsaron gwamnatin yahudawan Isra’ila sun sake auka wa masallata a daren jiya a lokacin sallar Isha’i da asham.
Lambar Labari: 3485846    Ranar Watsawa : 2021/04/25

Tehran (IQNA) wakilin jami’ar Almustafa a Amurka da Canada ya bayyana cewa, Ramadan ne lokaci ne nuna jin kai ga ‘yan adam.
Lambar Labari: 3485832    Ranar Watsawa : 2021/04/21