Bangaren kasa da kasa, wani mtum a cikin wata mota ya taka musulmi a ranar idia birnin Castle na Birtaniya da mota.
Lambar Labari: 3481646 Ranar Watsawa : 2017/06/26
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin msulunci mazauna birnin Bolton a kasar Birtaniya suna gudanar da wani aikin alkhairi na taimaka ma kananan yara marassa karfi.
Lambar Labari: 3481636 Ranar Watsawa : 2017/06/23
Bangaren kasa da kasa, Majlaisar musulmin kasar Birtaniya ta bukaci mahukuntan kasar da su dauki matakan kare wuraren ibada da suka hada da masallatai da kuma cibiyoyin musulmi.
Lambar Labari: 3481625 Ranar Watsawa : 2017/06/19
Bangaren kasa da kasa, musulmi a birnin Teesside na kasar Birtaniya suna bayar da abincin buda baki ga wadanda ba musulmi ba da nufin karfafa fahimtar juna a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3481621 Ranar Watsawa : 2017/06/18
Bangaren kasa da kasa, mabiya mazhabar shi'a abirnin London na kasar Birtaniya sun taimaka ma mutanen da wanann gobara ta rutsa da su.
Lambar Labari: 3481614 Ranar Watsawa : 2017/06/15
Bangaren kasa da kasa, babbar kwamishiniyar 'yan sanda a birnin London na kasar Birtaniya Cressida Dick ta ce ba zata taba amincewa da kyamar da ake nuna wa musulmi a birnin ba.
Lambar Labari: 3481608 Ranar Watsawa : 2017/06/13
Bangaren kasa da kasa, majalisar musulmin kasar Birtaniya ta yi tir da Allah wadai da harin ta’addancin da aka kai a birnin London fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3481580 Ranar Watsawa : 2017/06/04
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a birnin Northamptonchron na kasar Birtaniya suna taimaka ma sauran jama’a marassa karfi a cikin wannan wata.
Lambar Labari: 3481573 Ranar Watsawa : 2017/06/02
Bangaren kasa da kasa, wani sakamakin bincik ya nuni da cewa akwai wasu kasashe daga cikin kasashen turai wadanda fahimtar ta dara ta sauran a kan musulmi.
Lambar Labari: 3481566 Ranar Watsawa : 2017/05/30
Bangagaren kasa da kasa, musulmin kasar Birtaniya sun nuna alhininsu dangane da harin da ta’addancin da aka kai a birnin tare da kashe jama’a.
Lambar Labari: 3481546 Ranar Watsawa : 2017/05/24
Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin addini da na kare hakkin bil adama Birtaniya sun gargadi masarautar Bahrain kan yunkurin yanke hukunci a kan Ayatollah Isa Qasem.
Lambar Labari: 3481487 Ranar Watsawa : 2017/05/06
Bangaren kasa da kasa, fiye da malaman addini 80 ne na kasar Birtaniya suka bukaci masarautar Bahrain da ta dakatar da batn hukunta Ayatollah Sheikh Isa Kasim.
Lambar Labari: 3481448 Ranar Watsawa : 2017/04/29
Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Birtaniya sun yi Allawadai da kakkausar murya dangane da harin ta’addancin da aka kai a birnin London.
Lambar Labari: 3481343 Ranar Watsawa : 2017/03/24
Bangaren kasa da kasa, Dubban mutane ne suka gudanar da jerin gwano a birane daban-daban na kasar Birtaniya domin nuna rashin amincewarsu da kiyayyar da ake nuna ma musulmi a kasar da ma sauran kasashen turai.
Lambar Labari: 3481333 Ranar Watsawa : 2017/03/21
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron maulidin Sayyidah Zahra (AS) a cibiyar muslunci da ke birnin London na kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3481317 Ranar Watsawa : 2017/03/16
Bangaren kasa da kasa, bankin muslunci nan a Alrayyan na kasar Birtaniya ya bayyana cewa zai yi aiki tare cibiyoyin da ke gudanar da ayyukan alkhari da ke London da wasu biranan kasar.
Lambar Labari: 3481249 Ranar Watsawa : 2017/02/20
Bangaren kasa da kasa, An ci wani mutum tarar kudi har fan 335 da ke cin zarafin musulmi a kasar Birtaniya ta hanyar yin zane-zanen batunci a bangaye da nufin muzguna wa musulmi.
Lambar Labari: 3481229 Ranar Watsawa : 2017/02/14
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin jaridun kasar Birtaniya sun gyara kuran da suke suke na rubuta labaran karya akan musulmin kasar.
Lambar Labari: 3481157 Ranar Watsawa : 2017/01/21
Bangaren kasa da kasa, wata mata musulma da ta fuskanci cin zarafi a kasar Birtaniya saboda hijabin da ta saka ta kafa wani gungu na yaki da irin wannan tabi’a
Lambar Labari: 3481133 Ranar Watsawa : 2017/01/14
Bangaren kasa da kasa, kungiyar ta’addanci ta Daesh ta yi barazanar cewa za ta yi kisan kiyashi a kan jama’a a kasashe daban-daban a lokacin bukuwan sabuwar shekara.
Lambar Labari: 3481082 Ranar Watsawa : 2016/12/30