Bangaren kasa da kasa, Jaridar The Guardian da ake bugawa a kasar Birtaniya, ta buga wani rahoto da ta harhada dangane da da yakin da Saudiyya take kaddamarwa a kan al'ummar kasar Yemen a fitowarta ta jiya Alhamis.
Lambar Labari: 3481063 Ranar Watsawa : 2016/12/23
Bangaren kasa da kasa, Majalisar musulmin kasar Birtaniya ta fitar da wani bayani, wanda a cikinsa ta nuna damuwa kan karuwar ayyukan nuna kyama ga musulmi a fadin kasar.
Lambar Labari: 3481053 Ranar Watsawa : 2016/12/20
Bangaren kasa da kasa, Musulmin kasar Birtaniya suna bayar da kyautuka na musamman ga marassa karfi a kasar, domin kara karfafa dankon zumunci da kyakkyawar fahimta tsakanin mabiya addinin kiristanci da musulunci.
Lambar Labari: 3481050 Ranar Watsawa : 2016/12/19
Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani jin ra’ayin jama’a da aka gudanar a kasar Birtaniya ya nuna cewa kusan kashi daya bisauku na musulmin kasar na doran alhakin harin 11 ga satumba a kan Amurka.
Lambar Labari: 3480999 Ranar Watsawa : 2016/12/03
Bangaren kasa da kasa, wata cibiya mai zaman kanta ta ce an samu karuwar hare-haren da masu tsananin kyamar muslunci suke kaddamarwa kan masallatai da cibiyoyin musulmi a kasar Birtaniya a inda aka kai hari kan masallatai fiye da 100.
Lambar Labari: 3480964 Ranar Watsawa : 2016/11/22
Bangaren kasa da kasa, Zakaran dambe na kasar Birtaniya Tyson Fury ya sanar da karbar addinin muslunci, inda ya mayar da sunansa Riaz Tyson Muhammad, kamar yadda ya sanar a shafinsa na twitter.
Lambar Labari: 3480935 Ranar Watsawa : 2016/11/13
Bangaren kasa da kasa, wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun jefa naman alade a kan masallacin Rahman da ke yankin Samars town a cikin birnin Landan na kasar Birytaniya.
Lambar Labari: 3480827 Ranar Watsawa : 2016/10/05
Bangaren kasa da kasa, jaridar Independent ta kasar Birtaniya ta buga wata makala da wani marubuci ya rubuta da ke kare addinin muslunci daga mas cin zarafinsa.
Lambar Labari: 3480711 Ranar Watsawa : 2016/08/15
Bangaren kasa da kasa, wani rahoto da kwamitin kare hakkokin mata da daidaito a tsakanin al’umma na majalisar dokokin Birtaniya ya nuna damuwa kan wariyar da ake nuna ma mata musulmi.
Lambar Labari: 3480703 Ranar Watsawa : 2016/08/12
Bangaren kasa da kasa, Makarnatun majami’ar Catholic a kasar Birtaniya sun sanar da cewa za a daina koyar da wani bangare na addinai a makarantun kasar.
Lambar Labari: 3447351 Ranar Watsawa : 2015/11/11
Bangaren kas ada kasa, Mame Biram Diou dan kwallon kafa a kungiyar Stock City a kasar England ya rasa mahaifiyarsa sakamakon abin da ya faru a lokacin aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3383018 Ranar Watsawa : 2015/10/07
Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulmin kasar Birtaniya ta isar da sakon ta’aziyya dangane da rasuwar mahajjatan wannan shekara a yayin gudanar da aikin hajji.
Lambar Labari: 3375975 Ranar Watsawa : 2015/09/30
Bangaren kasa da kasa, mutanen kasar Birtaiya sun gudanar da gagarumin jerin gwano domin nuna kin amincewa da ziyarar Netanyahu a birnin London a yau Laraba.
Lambar Labari: 3361032 Ranar Watsawa : 2015/09/09
Bangaren kasa da kasa, fiye da mutane 100,000 ne a kasar Birtaniya suka sa hannu domin neman majalisar dokokin kasar ta sa a kame Firayi ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu idan ya zo kasarsu domin hukunta kan laifukan yaki.
Lambar Labari: 3358343 Ranar Watsawa : 2015/09/05
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani shiri na bayar da horo kan sanin maanoni na sunayen Allah madaukakin sarki guda 99 a birnin London.
Lambar Labari: 3349570 Ranar Watsawa : 2015/08/21
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasa Birtaniya sun fara da wani kamfe na yaki da tsatsauran ra’ayi a tasakanin musulmin kasar.
Lambar Labari: 3327737 Ranar Watsawa : 2015/07/13
Bangaren kasa da kasa, daruruwan malaman jami’a a kasar Birtaniya sun nuna rashin amincewarsu da dokar da aka kafa a kasar ta yaki da ta’addanci tare da bayyana hakan da cewa zai cutar da musulmi ne kawai.
Lambar Labari: 3327268 Ranar Watsawa : 2015/07/12
Bangaren kasa da kasa, jagororin mabiya addinin muslunci a kasar Birtaniya sun nuna rashin gamsuwarsu da abin da suka kira rawar da gwamnatin kasar ke takawa wajen kyamar muslunci a kasar.
Lambar Labari: 3315778 Ranar Watsawa : 2015/06/17
Bangaren kasa da kasa, An korin wani malami a babbar kwalejin kasar Birtaniya saboda cin zarafin addinin muslunci da yake yia kowane lokaci a cikin makarantar.
Lambar Labari: 3304011 Ranar Watsawa : 2015/05/15
Bangaren kasa da kasa, Tasnim Ahmad Sheikh ‘yar majalisar dokokin kasar Birtaniya daga yankin Scotland ta yi alkawalin kare hakkokin mtanen yankinta a majalisa.
Lambar Labari: 3299708 Ranar Watsawa : 2015/05/13