iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, muuslmi na farko daga yankin Hilsea na gundumar Portsmouth a kasar Ingila ya shiga aikin soji a rundunar sama ta kasar.
Lambar Labari: 3482334    Ranar Watsawa : 2018/01/25

Bangaren kasa da kasa, a cikin watan ramadan mai zuwa n ake sa ran za  afara aiwatar da wani shiri mai taken tafiya zuwa ga kur’ani a Birtaniya.
Lambar Labari: 3482245    Ranar Watsawa : 2017/12/28

Bangaren kasa da kasa, daliban jami’a musulmi ‘yan asalin kasar Iran mazauna birnin London sun yi katukan taya kiristoci murnar kirsimati.
Lambar Labari: 3482238    Ranar Watsawa : 2017/12/26

Ana ci gaba da gudanar da gangami da jerin gwanoa kasashen duniya la'antar shugaban kasar Amurka a kan kudirinsa na amincewa da birnin Quds a matsayin birnin yahudawa.
Lambar Labari: 3482190    Ranar Watsawa : 2017/12/11

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron karawa juna sani a birnin York an kasar Birtaniya wanda mabiya addinai daban-daban za su halarta.
Lambar Labari: 3482103    Ranar Watsawa : 2017/11/15

Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da bincike da kuma nazari kan addinin muslunci ta (BRAIS) da kuma cibiyar bincike mai zaman kanta (BRISMES, BRISMES) za su shirya taro.
Lambar Labari: 3482076    Ranar Watsawa : 2017/11/07

Bangaren kasa da kasa, makarantar Dodalas a kasa Birtaniya ta gayyaci wani mai fadakarwa ta addinin muslunci domin yin bayani kan muslunci ga dalibai.
Lambar Labari: 3481992    Ranar Watsawa : 2017/10/12

Bangaren kasa da kasa, masallacin cambriege masallaci ne da aka gina shi da tsari na musamman wanda ya shafi kare muhalli.
Lambar Labari: 3481977    Ranar Watsawa : 2017/10/07

Bangaren kasa da kasa, musulmi a masallacin Bedfor a cikin yankin Tottengham na kasar Birtaniya sun tara taimakon kudi domin bayar da su ga masu gudun hijira 'yan kabalir Rohingya.
Lambar Labari: 3481974    Ranar Watsawa : 2017/10/07

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin kiristanci da muslunci sun gudanar da zama a babbar majami’ar Winchester a kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3481970    Ranar Watsawa : 2017/10/05

Bangaren kasa da kasa, a gobe ne za a fara gudana da tarukan kwanaki goma na watan muharram a babbar cibyar musulunci ta Birtaniya.
Lambar Labari: 3481918    Ranar Watsawa : 2017/09/21

Bangaren kasa da kasa, musulmin birnin Birmingham sun sanar da cewa za su gudanar da sallar idin babbar salla a bana kamar yadda aka saba.
Lambar Labari: 3481841    Ranar Watsawa : 2017/08/28

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Birtaniya sun fara farautar wasu mutane 40 Mambobi a kungiyar Neo-Nazi.
Lambar Labari: 3481798    Ranar Watsawa : 2017/08/14

Bangaren kasa da kasa wato kotu a birnin Landan na kasar Birtaniya a cikin unguwar Cricklewood a yankin Brent a Landan ta yanke hukunci kan mai yin barazanar kisa a kan musulmi.
Lambar Labari: 3481770    Ranar Watsawa : 2017/08/05

Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke fafutukar kare hakkokin Palastinawa a kasar Birtaniya ta yi kira zuwa ga gudanar da taruka a birane 16 na kasar domin taimakon al’ummar birnin Quds.
Lambar Labari: 3481731    Ranar Watsawa : 2017/07/24

Bangaren kasa da kasa, jagororin mabiya addinai daban-daban a kasar Birtaniya sun taru a masallacin Crayford da ke kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3481715    Ranar Watsawa : 2017/07/19

Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kwafin kur'ani mai tsarki da aka yi wa gyara har tsawon shekaru 6ba jere da aka danganta shi da lokacin khalifa Usman.
Lambar Labari: 3481711    Ranar Watsawa : 2017/07/18

Bangaren kasa da kasa, a cikin wani bayani da majalisar musulmin kasar Birtaniya ta fitar ta yi gargadi dangane da yadda kyamar musulmi ke ci gaba da karuwa a kasar.
Lambar Labari: 3481687    Ranar Watsawa : 2017/07/10

Bangaren kasa da kasa, Shugaban jam'iyyar Labour a kasar Birtaniya Jeremy Corbin ya bayyana cewa, ba za su taba maincewa da gallaza wa musulmi ba da sunan fada da 'yan ta'adda.
Lambar Labari: 3481672    Ranar Watsawa : 2017/07/05

Bangaren kasa da kasa, Kotun birnin New Castle a kasar Birtaniya ta daure wani mutum da ya ci zarafin wata mata musulma watanni 15 a gidan kaso tare da biyan tarar fan 140.
Lambar Labari: 3481669    Ranar Watsawa : 2017/07/04