Bangaren kasa da kasa, Dan Siyasar kasar Birtaniya mai tsananin kiyayya da musulmi Paul Golding ya bayyana a gaban jami'an 'yan sandan kasar, domin amsa tambayoyi kan wasu kalaman batunci da ya yi kan addinin muslunci.
Lambar Labari: 3288735 Ranar Watsawa : 2015/05/11
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gina wani masallaci wanda ya kebanci mata zalla a kasar Birtaniya da nufin samar da wuri da zai basu damar gudnar da harokokinsu na addini.
Lambar Labari: 3255032 Ranar Watsawa : 2015/05/04
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani shiri na bayar da horo kan koyarwar kur’ani mai tsarki mai take tafiya zuwa ga kur’ani a cikin watan Ramadan a birnin London.
Lambar Labari: 2975582 Ranar Watsawa : 2015/03/13
Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da kara samun kyamar mabiya addinin mulsunci a cikin sassa na kasar Birtaniya a cikin wadannan lokuta kamar dai yadda sabbin bayanai suka tabbatar.
Lambar Labari: 2763373 Ranar Watsawa : 2015/01/25
Bangaren kasa da kasa, jagororin mabiya addinin muslunci a kasar Birtaniya sun gudanar da wani zama inda suka tattauna dangane da hanyoyin da za a bi wajen tunkarar masu tsatsauran ra’ayi da ke bata sunan addini.
Lambar Labari: 2729267 Ranar Watsawa : 2015/01/19
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zama na tafsirin ayoyin kur’ani mai tsarki a babbar cibiyar kula da harkokin addinin muslunci ta birnin London da ke kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 2710786 Ranar Watsawa : 2015/01/15
Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin manyan asibiton kasar Birtania a garin Slogh ta shirya gina wani wurin alwalla domin kyatata ma musulmi marassa lafiya dake ziyartar awannan asibiti.
Lambar Labari: 2649122 Ranar Watsawa : 2014/12/29
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin musluci a kasar Birtaniya da ke zaune a birnin Nottingham sun gudanar da zama domin tattauna hanyoyin yaki da tsatsauran ra’ayi da ke matasa musulmi zuwa ga ta’addanci.
Lambar Labari: 2643668 Ranar Watsawa : 2014/12/28
Bangaren kasa da kasa, wani jin ra’ayi da aka gudanar sakamakonsa ya nuna cewa adadin mutanen ad suke karbar addinin muslunci a kasar Birtaniya a cikin shekaru goma da suka gabata ya nunka
Lambar Labari: 2618355 Ranar Watsawa : 2014/12/14
Bangaren kasa da kasa, an koka dangane da yadda masu kiyayya da musulmi suke ci gaba da kara cin zarafin mabiya addinin muslnci a kasar Birtaniya saboda ayyukan 'yan ta'adda a Iraki da Syria.
Lambar Labari: 1473927 Ranar Watsawa : 2014/11/16
Bangaren kasa da kasa, a ranar Litinin mai zuwa za a gudanar da zaman taro na bukin idin Gadeer da harkokin muslunci a kasar Birtaniya tare da halartar malamai d akuma masana.
Lambar Labari: 1459157 Ranar Watsawa : 2014/10/11