marubuciya

IQNA

IQNA – Wata marubuciya ‘yar kasar Moroko ta ce matsayin Sayyida Fatima (SA) na musamman ya samo asali ne daga halaye na ruhi wadanda a cewarta, sun fifita ‘yar Annabi Muhammad (SAW) a kan dukkan mata a tarihi.
Lambar Labari: 3494237    Ranar Watsawa : 2025/11/23

Tehran (IQNA) An zabi Ayesha Abdul Rahman Beyoli, marubuciya kuma mai fassara kur’ani mai tsarki dagaa  Ingila a matsayin jarumar mace musulma ta bana.
Lambar Labari: 3488230    Ranar Watsawa : 2022/11/25