iqna

IQNA

gobara
IQNA - Wasu 'yan majalisar dokokin Masar sun sanar da wani shiri ga shugaban majalisar na sanya na'urar fadakarwar gaggawa kan gobara a ciikin gaggawa a masallatan tarihi na wannan ƙasa.
Lambar Labari: 3490968    Ranar Watsawa : 2024/04/11

Bagadaza (IQNA) Biyo bayan wata mummunar gobara da ta tashi a wani dakin daurin aure na mabiya addinin Kirista a arewacin kasar Iraki, an dage sanar da makokin jama'a da kuma bukukuwan maulidin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3489885    Ranar Watsawa : 2023/09/27

Tehran (IQNA) Rundunar ‘yan sandan Jamus ta fara gudanar da bincike kan lamarin gobara r da ake kyautata zaton ta afku a masallaci mafi girma a birnin Hannover na Jamus.
Lambar Labari: 3489234    Ranar Watsawa : 2023/05/31

Tehran (IQNA) 'Yan sandan Amurka sun kama mutumin da ya kona masallatai biyu a Minneapolis.
Lambar Labari: 3489075    Ranar Watsawa : 2023/05/02

Tehran (IQNA) Masallacin "Cibiyar Musulunci" da ke Jakarta, babban birnin Indonesiya, wanda wata gagarumar gobara ta lalata, Saudiyya ce ke sake gina shi.
Lambar Labari: 3488190    Ranar Watsawa : 2022/11/17

Tehran (IQNA) Babbar tulluwa ta masallacin cibiyar Musulunci ta birnin Jakarta, babban birnin Indonesiya, ta rufta a jiya sakamakon wata mummunar gobara .
Lambar Labari: 3488041    Ranar Watsawa : 2022/10/20

Tehran (IQNA) Mohamed Salah ya ware makudan kudi domin sake gina wata majami’ar kiristoci da gobara ta kone ta kurmus a kasar Masar.
Lambar Labari: 3487708    Ranar Watsawa : 2022/08/18

Tehran (IQNA) an fara gudanar da bincike kan cinna wuta da wasu suka yi a wani masalaci da ke birnin Manchester na kasar Burtaniya.
Lambar Labari: 3486301    Ranar Watsawa : 2021/09/12

Tehtan (IQNA)  wasu wadanda ba a san ko su wane na ba sun kunna wuta a cikin asibitocin tafi da gidanka ta Hashd Sha’abi a Najaf.
Lambar Labari: 3485275    Ranar Watsawa : 2020/10/14

Tehran (IQNA) babban masallacin tarihi na kasar Afirka ta kudu ya kama da wuta a daren jiya.
Lambar Labari: 3485118    Ranar Watsawa : 2020/08/25

An samu tashin gobara a tashar jiragen kasa na birnin Jeddah dake kasar Saudiya
Lambar Labari: 3484104    Ranar Watsawa : 2019/09/30

Bangaren kasa da kasa, ‘yan kwana-kwana sun samu nararar shawo akn wata gbara da ta tashi a kusa da haramin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3482347    Ranar Watsawa : 2018/01/29

Bangaren kasa da kasa, wani gini mai hawa 24 ya kama da wuta a birnin London na kasar Birtaniya wanda musulmi suke zaune a cikinsa.
Lambar Labari: 3481610    Ranar Watsawa : 2017/06/14

Bangaren kasa da kasa, sakamakon wata gobara da ta tashia cikin masallacin Abdulrahman a yankin Almuddah da ke cikin gundumar Benzurt kur'anai 111 suka kone.
Lambar Labari: 3481225    Ranar Watsawa : 2017/02/12