Bangaren kasa da kasa, an nuna littafin (Kauna a cikin Kur’ani) na Ghazi bin Muhammad bin Talal Hashemi a baje kolin littafai na birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3482358 Ranar Watsawa : 2018/02/02
Bangaren kasa da kasa, wata tawagar malamai da masana daga cibiyar Azhar ta kasar Masar karkashin Walid Matar ta ziyarci hubbaren Imam Ali (AS) da ke Najaf.
Lambar Labari: 3482351 Ranar Watsawa : 2018/01/31
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Khalid Aljundi ya bayyana cewa daya daga cikin matsalolin da ake fuskanta a halin yanzu a kasar Masar ita ce karancin mata makaranta kur'ani.
Lambar Labari: 3482330 Ranar Watsawa : 2018/01/24
Bangaren kasa da kasa, wata majami'a ta buga tare da raba kwafin kur'ani mai tsarki a kasar Masar.
Lambar Labari: 3482323 Ranar Watsawa : 2018/01/22
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar za ta shirya gudanar da gasar zaben mutane masu kyakyawan sautin karatun kur’ani.
Lambar Labari: 3482313 Ranar Watsawa : 2018/01/19
Bangaren kasa da kasa, an bude babban taro na kasa da kasa mai taken taimakon Qudus a birnin Alkahira na kasar Masar wanda shugaban kasar Abdulfattah Sisi da cibiyar Azhar suke jagoranta, tare da halartar wakilan kasashe 86 na duniya.
Lambar Labari: 3482307 Ranar Watsawa : 2018/01/17
Bangaren kasa da kasa, a cikin watan maris mai zuwa ne za a gudanar da bangaren karshe na gasar Kur’ani mai tsarki ta jami’ar Azhar.
Lambar Labari: 3482304 Ranar Watsawa : 2018/01/16
Bangaren kasa da kasa, wani malamin addinin kirista ya bayar da kyautar kwafin kur’ani mai tsarki a lokacin taron bude wni masallaci a lardin Sharqiyya a Masar.
Lambar Labari: 3482294 Ranar Watsawa : 2018/01/13
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Masar sun dauki kwararan matakan tsaro a kusa da masallacin Imam Hussain (AS) da ke birnin Alkhira a daidai lokacin da ake tarukan tunawa da kawo kan Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3482290 Ranar Watsawa : 2018/01/12
Bangaren kasa da kasa, an nuna wani dadadden kur’ani da aka rubuta shi da ruwan zinari a babban dakin karatu na birnin Iskandariya a kasar Masar.
Lambar Labari: 3482289 Ranar Watsawa : 2018/01/11
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Ahmad Sayyid Naqshbandi dan Sayyid Muhammad Naqshbandi shugaban masu begen manzon Allah ya rasu yana da shekaru 77 a duniya.
Lambar Labari: 3482286 Ranar Watsawa : 2018/01/10
Bangaren kas ada kasa, a cikin wannan makon mai kamawa ne za a bude wani masallaci mai sunan shahidan Rauda a garin Aswan da ke kasar Masar.
Lambar Labari: 3482281 Ranar Watsawa : 2018/01/09
Bangaren kasa da kasa, 'yan ta'adda sun yi wa wani matashi yankan rago a yankin Sinai na kasar Masar a bainar jama'a.
Lambar Labari: 3482274 Ranar Watsawa : 2018/01/06
Bangaren kasa da kasa, an saka masallacin Abbas Hilmi da ke birnin Alkahira na kasar Masar a cikin wuraren tarihi na wannan kasa.
Lambar Labari: 3482258 Ranar Watsawa : 2018/01/01
Bangaren kasa da kasa, Mahukutan kasar Masar sun sanar da cewa an zartar da hukuncin kisa ta hanyar ratayewa kan wasu mutane 15 saboda samunsu da hannu cikin ayyukan ta'addanci musamman a yankin Sina'i na kasar.
Lambar Labari: 3482242 Ranar Watsawa : 2017/12/27
Bangaren kasa da kasa, an samu wani kwafin dadden kur'ani mai tasrkia cikin wani gini da 'yan ta'adda suka kai wa hari a Masar.
Lambar Labari: 3482235 Ranar Watsawa : 2017/12/25
Bangaren kasa da kasa, Nabil Luka Babwi wani kirista ne a kasar Masar wanda ya samu shedar karatu a bangaren shari’ar musulunci.
Lambar Labari: 3482212 Ranar Watsawa : 2017/12/18
Bangaren kasa da kasa, Kwamitin manyan malaman jami'ar Azhar ta Masar ya bukaci tallafawa al'ummar Palasdinu da kudade domin samun damar ci gaba da gudanar da boren da suke yi na kare birnin Qudus.
Lambar Labari: 3482207 Ranar Watsawa : 2017/12/16
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar bayar da fatawa a kasar Masar ta sanar da wani yunkurin da take na kafa wani shiri domin wayar da kan al'ummomin duniya dangane da muslunci.
Lambar Labari: 3482163 Ranar Watsawa : 2017/12/03
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da sallar juma’a ta farko a masallacin Raudha a kasar Masar bayan harin ta’adancin da wahabiyawa suka kai kan musulmi a lokacin sallar Juma’a.
Lambar Labari: 3482158 Ranar Watsawa : 2017/12/02