Bangaren kasa da kasa, an girmama wani masani dan kasar Masar da kaa cibiyar ilimi ta ibn Sina a wurin taron mauludin manzon Allah (SAW) a Masar tare da halartar shugaban kasar.
Lambar Labari: 3482153 Ranar Watsawa : 2017/11/30
Bangaren kasa da kasa, Akalla mutane 235 ne aka tabbatar da sun rasa rayukansu a yau, sakamakon wani hari da 'yan ta'adda masu dauke da akidar wahabiyyah takfiriyyah dake da'awar jihadi tare da kafurta musulmi suka kaaddamar a masallacin Raudha, da ke birnin Al arish a gundumar Sinai, a lokacin da musulmi suke gudanar da ibadar sallar Juma'a.
Lambar Labari: 3482133 Ranar Watsawa : 2017/11/24
Bangaren kasa da kasa, Abdulrahman Mahdi Khalil wani karamin yaro ne makaho wanda ya lashe babbar gasar hardar kur'ani ta kasa baki daya a Masar.
Lambar Labari: 3482124 Ranar Watsawa : 2017/11/22
Bangaren kasa da kasa, Marwa Mahmud Abdulhadi Ubaid wata karamar yarinya ce da ta hardace kur’ani mai tsarkia masar wadda sakacin likita ya jawo mata rasuwa.
Lambar Labari: 3482115 Ranar Watsawa : 2017/11/19
Bangaren kasa da kasa, gidan radiyon kur'ani na Dubai ya samu kyautar tashar kur'ani da ke birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3482094 Ranar Watsawa : 2017/11/12
Bangaren kasa da kasa, taron masana musulmi na kasa da kasa da aka gudanar a birnin Gardaqah na Masar ya yi tir da Allah wadai da duk nauin ayyukan ta’addanci.
Lambar Labari: 3482050 Ranar Watsawa : 2017/10/29
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Ali Juma'a tsohon mai bayar da fatawa a kasar Masar ya bayyana cewa, abu na gaba da ya rage wa Daesh shi ne shakku kan kur'ani.
Lambar Labari: 3482035 Ranar Watsawa : 2017/10/25
Bangaren kasa da kasa, an bude baje kolin fasahar rubutun muslnci a kasar Masar mai taken addinin muslunci addinin zaman lafiya da sulhu.
Lambar Labari: 3482034 Ranar Watsawa : 2017/10/24
Bangaren kasa da kasa, Sharif Sayyid Mustafa matashi ne dan kasar Masar wanda Allah ya yi masa baiwa ta saurin fahimta da hardacewa, wanda ya hardae kur'ani cikin watanni uku.
Lambar Labari: 3482029 Ranar Watsawa : 2017/10/23
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da gasar kur'ani mai tsarki mai taken faizun a lardin Port said na kasar Masar a cikin 'yan watanni masu zuwa.
Lambar Labari: 3481975 Ranar Watsawa : 2017/10/07
Bangaren kasa da kasa, Ahmad said wani matashi dan kasar Masar mai shekaru 14 ya nuna fatansa na ganin ya rubuta kur’ani mai tsarki da hannunsa.
Lambar Labari: 3481969 Ranar Watsawa : 2017/10/05
Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta sanar da cewa ta saka lada ta kimanin fan miliyan guda ga wadanda suka nuna kwazo a gasar kur'ani ta share fage.
Lambar Labari: 3481965 Ranar Watsawa : 2017/10/04
Bangaren kasa da kasa, mabiyar mazhabar shlul bait na fusantar takurawa da matsin lamba daga mahukunta a kasar masar .
Lambar Labari: 3481949 Ranar Watsawa : 2017/09/30
Bangaren kasa da kasa, an nuna hoton wani yaro dan kailar Rohingya na karatun kurani mai tsarkia sansanin ‘yan gudun hijira a cikin kasar Bangaladesh.
Lambar Labari: 3481934 Ranar Watsawa : 2017/09/25
Bangaren kasa da kasa, Radio Sautul arabi an gudanar da taron tunawa da babban malamin addinin kuma makarancin kur'ani mai tsarki Sheikh Mahmud Khalil Husri a radiyon kur'ani na Masar.
Lambar Labari: 3481900 Ranar Watsawa : 2017/09/16
Jakadan Rohingya A Masar:
Bangaren kas ada kasa, jakadan msuulmin Rohingya akasar Masar ya bayayna cewa, firayi ministan kasar Myanmar it ace Hitler a wannan zamani da muke ciki.
Lambar Labari: 3481892 Ranar Watsawa : 2017/09/13
Bangaren kasa da kasa, kimanin alhazan kasar Masar 49 Allah ya yi musu rasuwa a aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3481863 Ranar Watsawa : 2017/09/04
Bangaren kasa da kasa, wani mai bincike kan ilimin kur'ani ya gabatar da rubutunsa na karshe kan bincike dangane ma tsayin kur'ani a kan jahilci da kuma jahilai.
Lambar Labari: 3481859 Ranar Watsawa : 2017/09/03
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wata gasar kur'ani a bangaren tajwidi da kuam sanin hukunce-hukuncen karatun kur'ani a Masar.
Lambar Labari: 3481836 Ranar Watsawa : 2017/08/27
Bangaren kasa da kasa, a yau an gudanar da taron muka kwafin kur’ani mai tsarki na tarihi wanda aka kammala a gyaransa a kasar Masar.
Lambar Labari: 3481815 Ranar Watsawa : 2017/08/20