Babbar cibiyar musulunci ta Azahar da ke kasar Masar ta bukaci gwamnatocin kasashen musulmi da su sanya ido kan kafofin sadarwa na yanar gizo domin yaki da ayyukan ta'addanci.
Lambar Labari: 3483504 Ranar Watsawa : 2019/03/29
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani mai ta kasa da kasa a kasar Masar tare da halartar kasashe 60 na duniya.
Lambar Labari: 3483486 Ranar Watsawa : 2019/03/24
Bangaren kasa da kasa, kasashen Afrika 30 ne daga cikin kasashe 50 da za su halarci gasar kur’ani mai tsarki ta duniya a kasar Masar.
Lambar Labari: 3483441 Ranar Watsawa : 2019/03/10
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar Masar ta sanar da bude cibiyoyin hardar kur’ani guda 70 a fadin kasar.
Lambar Labari: 3483438 Ranar Watsawa : 2019/03/09
Jami’an tsaron kasar Thailand sun kame wasu jangororin kungiyar Muslim Brotherhood su 4 a filin sauka da tashin jiragen sama na Bankuk.
Lambar Labari: 3483437 Ranar Watsawa : 2019/03/08
Bangaren kasa da kasa, ma’ikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta bayyana cewa, gasar kur’ani ta duniya da za a gudanar a kasar an bata suna gasar Sheikh Khalil Husri.
Lambar Labari: 3483433 Ranar Watsawa : 2019/03/07
Lambar Labari: 3483430 Ranar Watsawa : 2019/03/06
Bangaren kasa da kasa, minister mai kula da harkokin addini a kasar Masar ya ce za a rika tarjama hudubar juma’a zuwa harzuna 17.
Lambar Labari: 3483418 Ranar Watsawa : 2019/03/02
Bangaren kasa da kasa, an girmama yara mahardata kur’ani mai tsarki a yankin Sinai na Masar.
Lambar Labari: 3483387 Ranar Watsawa : 2019/02/19
Bangaren kasa da kasa, an shiga mataki na karshe na gasar cibiyar Azhar a lardin Aqsas na kasar Masar.
Lambar Labari: 3483380 Ranar Watsawa : 2019/02/17
Bangaren kasa da kasa, Muhammad Abdulfadil Al-shusha gwamnan lardin Sinai ya bayyana cewa nan ba da jimawa ba za a gudanar da gasar hardar kur’ni ta lardin.
Lambar Labari: 3483378 Ranar Watsawa : 2019/02/16
Bangaren kasa da kasa, majiyoyin tsaro a kasar Masar sun sanar da cewa an zartar da hukuncin kisa a kan wasu mambobi 3 a kungiyar Ikhwan Muslimin a Masar.
Lambar Labari: 3483372 Ranar Watsawa : 2019/02/13
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da lacca laccoci kan abin da ya shafi hakkokin mata a gefen taron baje kolin littafai na kasa da kasa a birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3483332 Ranar Watsawa : 2019/01/27
Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Masar Abdulfattah Sisi ya hana babban malamin Azhar fita daga Masarsai da izininsa.
Lambar Labari: 3483322 Ranar Watsawa : 2019/01/17
Bangaren kasa da kasa, an bude sabbin makarantun kur’ani mai tsarki guda 26 a gundumar Wadil jaded da ke kasar Masar.
Lambar Labari: 3483311 Ranar Watsawa : 2019/01/13
Mai magana da yawun Kiristocin kasar Masar na Kibdawa ne ya sanar da cewa an gano wani bom a kusa da majami'ar garin Alexandria kuma an lalata shi
Lambar Labari: 3483307 Ranar Watsawa : 2019/01/11
Bangaren kasa da kasa, an dawo da wani dadadden kwafin kur’ani zuwa kasar Masar bayan sanya shi a kasuwa a birnin London.
Lambar Labari: 3483294 Ranar Watsawa : 2019/01/07
Bangaren kasada kasa, cibiyar Azhar wadda ita ce babbar muslunci a kasar Masar ta yi Allawadai da saka bama-bamai a majami’ar Abu Saifain da ke Alkahira.
Lambar Labari: 3483290 Ranar Watsawa : 2019/01/06
Bangaren kasa da kasa, ana shirin bude wata bababr majami'a ta mabiya addinin kirista mafi girma a yankin gabas ta tsakiya da gabashin nahiyar Afrika baki daya.
Lambar Labari: 3483287 Ranar Watsawa : 2019/01/05
Ma'aikatar harkokin cikin gida akasar Masar ta sanar da halaka 'yan ta'addan takfir 40 a wani farmaki da dakarun kasar suka kaddamar a yau Asabar a kan wuraren boyarsu.
Lambar Labari: 3483262 Ranar Watsawa : 2018/12/29