iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an kashe ‘yan ta’adda 14 a garin Alarish da ke arewacin kasar Masar.
Lambar Labari: 3483245    Ranar Watsawa : 2018/12/23

Bangaren kasa da kasa, an girmama wadanda suka gudanar da wani kamfe mai taken “Muhammad Annabin ‘yan adamtaka” a kasar Masar.
Lambar Labari: 3483234    Ranar Watsawa : 2018/12/20

Bangaren kasa da kasa, ma’ikatar kula da harkokin addini a Masar ta ce za a bude wasu makarantun kur’ani mai tsarki guda 24 kafin karshen shekarar da muke ciki.
Lambar Labari: 3483232    Ranar Watsawa : 2018/12/19

Bangaren kasa da kasa, majalisar kungiyar kasashen larabawa ta gudanar da zaman gaggawa a yau dangane da batun Palastine.
Lambar Labari: 3483228    Ranar Watsawa : 2018/12/18

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar bayar da fatawa ta kasar Masar ta bayar da bayani kan halascin taya kiristoci murnar zagayowar lokutan bukuwan sabuwar shekarsu.
Lambar Labari: 3483217    Ranar Watsawa : 2018/12/14

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar musulunci ta Azhar akasar Masar ta sanar da cewa, tana da shirin gudanar da wata gasar kurani ta duniya.
Lambar Labari: 3483209    Ranar Watsawa : 2018/12/12

Bangaren kasa da kasa, Cibiyar Azhar da ke kasar Masar ta sanar da cewa, nan ba da jimawa ba za a gudanar da babban taron kasa da kasa masana musulmi a babban mazaunin cibiyar da ke birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3483206    Ranar Watsawa : 2018/12/11

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taro mai taken sunnar manzo a kwalejin ilimin addini da ke birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3483189    Ranar Watsawa : 2018/12/07

Bangaren kasa da kasa, Rahotanni da suke fitowa daga Masar sun ce wasu 'yan bindiga ne su ka kai hari akan motar safa da take dauke da kirisitoci kibdawa.
Lambar Labari: 3483093    Ranar Watsawa : 2018/11/02

Bangaren kasa da kasa, an fara rijistar sunayen wadanda suke da sha’awar shiga gasar kur’ani mai tsarki da ta kebanci nakasassu a Masar.
Lambar Labari: 3483081    Ranar Watsawa : 2018/10/29

Bangaren kasa da kasa, an kafa makarantu 6 na kur’ani yankin arewacin Sinai da ke kasar Masar.
Lambar Labari: 3483074    Ranar Watsawa : 2018/10/25

Bangaren kasa da kasa, an fara tantance wadanda za su gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta Iskandariyya a Masar.
Lambar Labari: 3483073    Ranar Watsawa : 2018/10/24

Bangaren kasa da kasa, an ci gaba da gudanar da aikin gyaran masallacin Zaher Bibris da ke birnin Alkahira bayan tsawar aikin tun shekaru bakawai.
Lambar Labari: 3483065    Ranar Watsawa : 2018/10/22

Bangaren kasa da kasa, Masar ta samu nasarar dawo da wani tsohon kwafin kur’ani mai tsarki bayan fitar da shi daga kasar na tsawon shekaru.
Lambar Labari: 3483056    Ranar Watsawa : 2018/10/19

Bangaren kasa da kasa, za a gudana da aikin gyaran masallacin tarihi na  Jinin na kasar Masar.
Lambar Labari: 3483052    Ranar Watsawa : 2018/10/18

Bangaren kasa da kasa, an fara gudana da zaman taro na manyan malaman kasashen musulmi masu bayar da fatawa a kasar Masar.
Lambar Labari: 3483047    Ranar Watsawa : 2018/10/16

Bangaren kasa da kasa, Sojojin kasar Masar sun sanar da kashe 'yan ta'addan takfiriyyah 15 a yankin Sinai da ke gabashin kasar.
Lambar Labari: 3483028    Ranar Watsawa : 2018/10/04

Bangaren kasa da kasa, wani malamin kur’ani ya raba albashinsa biyu ya bayar da rabi ga wata majami’a.
Lambar Labari: 3483007    Ranar Watsawa : 2018/09/23

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Masar sun dauki matakin cewa a ranakun ashura za su rufe masallacin Imam Hussain (AS) da ke birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3482993    Ranar Watsawa : 2018/09/18

Bangaren kasa da kasa, jami’oin kasar Masar suna gudanar da gasar hardar kur’ani mai tsarki a tsakanin dalibansu.
Lambar Labari: 3482987    Ranar Watsawa : 2018/09/15