Tehran (IQNA) An baje kolin kur'ani mai tsarki da ba kasafai aka rubuta da hannu da zinare ba kuma na karni na 10 bayan hijira a dakin adana kayan tarihi na jami'ar Alexandria.
Lambar Labari: 3488378 Ranar Watsawa : 2022/12/22
Tehran (IQnA) Tare da bude cibiyoyi na musamman guda 538 na koyar da yara kur’ani da kungiyar Azhar ta yi a kauyuka da lungunan kasar Masar, adadin wadannan cibiyoyi ya kai cibiyoyi 1045.
Lambar Labari: 3488366 Ranar Watsawa : 2022/12/20
Babban ofishin Al-Azhar da ke yankin Matrouh na Masar ne ya raba kwafin kur'ani mai tsarki a tsakanin daliban Al-Azhar masu hazaka.
Lambar Labari: 3488361 Ranar Watsawa : 2022/12/19
Tehran (IQNA) Masallacin da ake ginawa a sabon babban birnin gudanarwa na Masar, shi ne masallaci mafi girma a Afirka, kuma masallaci na uku a yankin Gabas ta Tsakiya, kuma alama ce ta gine-ginen addini na zamani a Masar.
Lambar Labari: 3488286 Ranar Watsawa : 2022/12/05
Tehran (IQNA) A daidai lokacin da ake sherye-shiryen fara bukukuwan maulidin manzon Allah (s.a.w) an karrama yara maza da mata 70 wadanda suka haddace kur'ani a lardin Suez na kasar Masar.
Lambar Labari: 3487972 Ranar Watsawa : 2022/10/07
Tehran (IQNA) Ministan kula da harkokin addini na kasar Masar ya bayyana cewa hudubobin da ake gudanarwa a duk fadin kasar Masar na tsawon wata guda suna kebantu da batun manzon Allah mai girma da daukaka a cikin bayaninsa ya ce: Rayuwar Manzon Allah (S.A.W) fassarar ce ta gaskiya. ma'anonin Alkur'ani mai girma.
Lambar Labari: 3487941 Ranar Watsawa : 2022/10/02
Tehran (IQNA) Magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta al-Zalmalek ta kasar Masar sun rike tutar kasar Falasdinu a yayin wasan da kungiyar tasu ta buga, wanda ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3487717 Ranar Watsawa : 2022/08/20
Tehran (IQNA) A wata tattaunawa ta wayar tarho da jami'an hukumar leken asiri ta Masar da ministan harkokin wajen Qatar, shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ya yaba tare da gode musu kan kokarin da suke yi na dakile hare-haren da makiya yahudawan sahyoniya suke kaiwa Gaza da kuma kwantar da hankula. halin da ake ciki a wannan yanki.
Lambar Labari: 3487658 Ranar Watsawa : 2022/08/08
Tehran (IQNA) An adana kayan tarihi iri-iri na lokuta daban-daban a gidan adana kayan tarihi na birnin "Ghordaqa" na kasar Masar, daya daga cikinsu shi ne kur'ani mai lullube na zamanin Daular Usmaniyya.
Lambar Labari: 3487633 Ranar Watsawa : 2022/08/03
Kafofin yada labaran kasar Masar sun buga wata takarda da ba kasafai ba kuma tsohuwa na gasar da wasu mashahuran malamai 10 na kasar Masar suka yi domin lashe kujerar karatun masallacin Imam Hussein da ke birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3487625 Ranar Watsawa : 2022/08/02
Tehran (IQNA) An kira wani yaro dan shekara 10 dan kasar Masar a matsayin mafi karancin shekaru a wajen wa'azi da jawaban addini a kasashen Larabawa.
Lambar Labari: 3487565 Ranar Watsawa : 2022/07/19
Tehran (IQNA) Iyalai da abokan Sheikh Abu al-Aynin al-shu'a, marigayi kuma fitaccen Qari na Masar, sun bukaci a sanya wa wani titi ko fili sunansa a kasarsu.
Lambar Labari: 3487469 Ranar Watsawa : 2022/06/26
Tehran (IQNA) Mahalarta gasar haddar kur'ani ta kasa da kasa da aka gudanar a birnin Port Saeed na kasar Masar sun ziyarci wuraren shakatawa da yawon bude ido na kasar Masar.
Lambar Labari: 3486978 Ranar Watsawa : 2022/02/23
Tehran (IQNA) A yammacin Juma'a ne aka bude gasar haddar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa da kuma mahajjata ta kasa da kasa karo na biyar a kasar Masar, yayin da za a karrama wasu fitattun jaruman Musulunci uku a wadannan gasa.
Lambar Labari: 3486962 Ranar Watsawa : 2022/02/20
Tehran (IQNA) tilawar kur'ani mai tsarki daga surat Haj tare da sheikh Mahmud shuhat.
Lambar Labari: 3486113 Ranar Watsawa : 2021/07/17
Tehran (IQNA) makafi kuma mashahurai ta fuskar baiwar da Allah ya yi musu ta tilawar kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3486083 Ranar Watsawa : 2021/07/07
Tehran (IQNA) ma’aikatar kula da harkokin al’adu da tarihi ta kasar Masar ta sanar da saka tulluwar masallacin Qaitabai a cikin wuraren tarihi.
Lambar Labari: 3485773 Ranar Watsawa : 2021/03/31
Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Masar ta bayar da kyautar kwafin kur’ani mai tsarki da aka tarjama a cikin harshen Indonesia ga ofishin jakadancin kasar.
Lambar Labari: 3485548 Ranar Watsawa : 2021/01/12
Tehran (IQNA) tilawar kur’ani mai tsarki daga bakin marigayi Muhammad Badr Hussain a babban masallacin birnin Alkahira na Masar.
Lambar Labari: 3485523 Ranar Watsawa : 2021/01/04
Tehran (IQNA) iyalan marigayi Abdulbasit Abdulsamad sun bayar da kyautar kusuwansa na karatun kur’ani ga gidan rediyon kur’ani na Masar.
Lambar Labari: 3485386 Ranar Watsawa : 2020/11/21