Bangaren kasa da kasa, an bude baje kolin kayan tarihin addinai a birnin Iskandariyya na kasar Masar.
Lambar Labari: 3484437 Ranar Watsawa : 2020/01/21
Rafael Wasil shugaban majami’ar Azra da ke garin Dikranis ya sumbaci hannun Sheikh Taha Al-Nu’umani.
Lambar Labari: 3484436 Ranar Watsawa : 2020/01/20
Bangaren kasa da kasa, za a bude wasu cibiyoyin bincike na addinin muslunci a kasar Masar.
Lambar Labari: 3484365 Ranar Watsawa : 2020/01/01
Bangaren kasa da kasa, an bude cibiyoyin hardar kur’ani 9 da makarantun kur’ani 370 a Masar.
Lambar Labari: 3484351 Ranar Watsawa : 2019/12/27
Bangaren kasa da kasa, an saka sadakin wata yarinya ya zama hardar izihi biyar da salati dubu 100.
Lambar Labari: 3484335 Ranar Watsawa : 2019/12/22
Mahmud Shuhat Anwar fitaccen makarancin kur’ani a Masar ya bayyana cewa kur’ani ne abin alfaharin rayuwarsa.
Lambar Labari: 3484311 Ranar Watsawa : 2019/12/12
Bangaren kasa da kasa, an gayyaci limamin wani masallaci da ya fassara ayoyin kur’ani bisa kure a Masar.
Lambar Labari: 3484309 Ranar Watsawa : 2019/12/11
Abdullah Ammar makaho ne dan masar da ya hardace kur’ani da tarjamarsa a cikin Ingilishi da Faransanci.
Lambar Labari: 3484305 Ranar Watsawa : 2019/12/09
Bangaren kasa da kasa, an gayyaci kasashe fiye da 100 domin halaratr gasar karatu da harder kur’ani a Masar.
Lambar Labari: 3484221 Ranar Watsawa : 2019/11/04
Bangaren kasa da kasa, Rahotani daga masar sun ce an sakawa gasar kur’ani ta duniya a Masar taken Abdulbasit Abdulsamad.
Lambar Labari: 3484182 Ranar Watsawa : 2019/10/23
Bangaren kasa da kasa, ana shrin fara gudanar da taron kasa da kasa na radiyon kur’ani a Masar.
Lambar Labari: 3484179 Ranar Watsawa : 2019/10/22
Bangaren kasa da kasa, cibiyar Azahar ta samar da sabbin hanyoyi na koyon karatun kur'ani mai tsarki na zamani.
Lambar Labari: 3484103 Ranar Watsawa : 2019/09/30
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar harkokin cikin gidan Masar ta ce an kashe ‘yan ta’adda 15 a Arish.
Lambar Labari: 3484102 Ranar Watsawa : 2019/09/29
Bangaren kasa da kasa, bangarori daban-daban na kasa da kasa sun maar da martani kan matakan murkushe masu bore a Masar.
Lambar Labari: 3484096 Ranar Watsawa : 2019/09/28
Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron kasar Masar sun tsaurara matakai kan masu zanga-zagar adawa da shugaba Sisi.
Lambar Labari: 3484094 Ranar Watsawa : 2019/09/27
Bangaren kasa da kasa, an kame mutane sama da 650 a zanga-zangar nuna kiyayya ga shugaban kasar.
Lambar Labari: 3484087 Ranar Watsawa : 2019/09/25
Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da zaman dardar a Masar bayan da jama'a suka fara yi wa Sisi bore a kasar.
Lambar Labari: 3484074 Ranar Watsawa : 2019/09/22
Al ummar kasa Masar na gudanar da jerin gwanon neman Sisi ya sauka daga shugabancin kasar.
Lambar Labari: 3484073 Ranar Watsawa : 2019/09/21
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron karawa juna sani kan karfafa yan uwantakar uslunci a Masar.
Lambar Labari: 3484063 Ranar Watsawa : 2019/09/18
Bangaren kasa da kasa, an gano wani dadaden kur’ani da aka sace a kasar Masar a lokacin da ake shirin fita da shi.
Lambar Labari: 3483994 Ranar Watsawa : 2019/08/28