iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Sheikh Anwar Shuhat ya gudanar da karatun kur’ani mai aya ta 185 zuwa aya ta 186 a cikin surat baqarah da aka saka a shafin Yaum sabi.
Lambar Labari: 3484785    Ranar Watsawa : 2020/05/11

Tehran (IQNA) Muhammad Adel Alasar karamin yaro ne dan shekaru 13 da aka zabe shi a matsayin mafi karancin shekaru tsakanin fitattun makaranta.
Lambar Labari: 3484777    Ranar Watsawa : 2020/05/08

Tehran (IQNA) an saka karatun kur’ani mai tsarki a lokacin janazar shekh Muhammad Mahmud Tablawi a lokacin janazarsa.
Lambar Labari: 3484771    Ranar Watsawa : 2020/05/07

Tehran (IQNA) sakamakon matsalolin da duniya take fama da su a halin yanzu cinikin kur’ani ya ragu da kimanin kashi 90 cikin dari a Masar.
Lambar Labari: 3484762    Ranar Watsawa : 2020/05/04

Tehran (IQNA) za a gudanar da gasar kur’ani ta hanyoyi na zamani ta digital da aka saba gudanarwa ta Afrika  a kasar Masar.
Lambar Labari: 3484733    Ranar Watsawa : 2020/04/22

Tehran (IQNA) ma'aikatar kla da harkokin addinai a masar at yi bayani kan yadda za a bayar da zatul fitr a bana.
Lambar Labari: 3484732    Ranar Watsawa : 2020/04/21

Tehran (IQNA) babbar cibiyar bayar da fatawa ta kasar Masar ta sanar da cewa, yaduwar cutar corona ba zai hana daukar azumi ba.
Lambar Labari: 3484716    Ranar Watsawa : 2020/04/16

Tehran (IQNA) Dan sheikh Jamal Qutub ya sanar da cewa mahaifinsa ya rasu a jiya.
Lambar Labari: 3484711    Ranar Watsawa : 2020/04/14

Tehran (IQNA) Sheikh Abdulfattah Trauti shahararren makarancin kur’ani mai tsarki ya gabatar da wata addu’a ta neman tsari daga corona.
Lambar Labari: 3484707    Ranar Watsawa : 2020/04/13

Tehran (IQNA) cibiyar Azahar ta fitar da fatawar haramta cin zarafi ko keta alfarmar masu dauke da cutar corona.
Lambar Labari: 3484704    Ranar Watsawa : 2020/04/12

Tehran (IQNA) kwamitin manyan malaman addini a cibiyar Azhar ta kasar ya fitar da fatawar da ta hana sallolin Jama’i da Juma’a.
Lambar Labari: 3484659    Ranar Watsawa : 2020/03/26

Tehran (IQNA) cibiyar bayar da fatawa ta kasar Masar ta mayar da martani dangane da ikirarin da wasu suke kan cewa an ambaci cutar corona a cikin kur’ani.
Lambar Labari: 3484654    Ranar Watsawa : 2020/03/25

Tehran (IQNA) an kafa dokar hana kai komo a dukkanin biranan kasar Masar na wasu lokuta, domin kace wa yaduwar cutar corona a cikin kasar.
Lambar Labari: 3484653    Ranar Watsawa : 2020/03/24

Tehran (IQNA)an rufe masallacin Sayyida Zainab na wani dan lokaci.
Lambar Labari: 3484643    Ranar Watsawa : 2020/03/21

Tehran (IQNA) mahukunta a kasar Masar sun sanar da rufe dukkanin wurare na ziyara ta adini a kasar domin kaucewa yaduwar cutar corona a tasakanin jama'a.
Lambar Labari: 3484630    Ranar Watsawa : 2020/03/16

Tehran (IQNA) Su’ad Abdulkadir tsohuwa ce mai shekaru 77 da ta rubuta cikakken kur’ani a Masar.
Lambar Labari: 3484584    Ranar Watsawa : 2020/03/04

Tehran – (IQNA) babbar cibiyar bayar da fatawoyin muslunci a kasar Masar ta yi tir da Allawadai da hare-haren wuce gona da iri da Turkiya take kaddamarwa kan kasar Syria.
Lambar Labari: 3484581    Ranar Watsawa : 2020/03/03

Tehran (IQNA) mahkunta a kasar Maar sun sanar da cewa duk da barazanar yaduwar cutar corona a duniya za a gudanar da gasar kur’ani ta duniya a kasar.
Lambar Labari: 3484574    Ranar Watsawa : 2020/03/01

Gwamnatin Masar ta fara daukar kwararan matakai kan jami;anta masu sukar shirin yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484521    Ranar Watsawa : 2020/02/14

Wani karamin yaro dan shekaru hudu ya bayar da kyautar kwafin kur'ani ga gwamnan lardin Asyut na Masar a lokacin bude baje kolin kayan al'adu.
Lambar Labari: 3484515    Ranar Watsawa : 2020/02/12