Tehran (IQNA) Ragib Musataf Galwash fitaccen makarancin kur’ani ya rasu a 2016 yana da shekaru 78.
Lambar Labari: 3485374 Ranar Watsawa : 2020/11/17
Tehran (IQNA) Anwar Shuhat fitaccen makarancin kur’ani mai tashe a Masar ya gabatar da wani karatun kur’ani mai daukar hankali.
Lambar Labari: 3485271 Ranar Watsawa : 2020/10/13
Tehran (IQNA) ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta sanar da bude cibiyoyin koyar da hardar kur'ani mai sarki guda 69 a kasar.
Lambar Labari: 3485195 Ranar Watsawa : 2020/09/17
Tehran (IQNA) wata yariyar ‘yar shekaru 4 da haihuwa mai ilimin lissafi kuma mahardaciyar kur’ani
Lambar Labari: 3485160 Ranar Watsawa : 2020/09/07
Thran (IQNA) ministan ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar Masar ya bayyana cewa haram ne mutumin da yasan yana dauke da corona ya yi salla a cikin masallaci.
Lambar Labari: 3485122 Ranar Watsawa : 2020/08/26
Tehran (IQNA) Mahmud Shuhat Anwar ya gabatar da wata tilawa wadda ake yadawa a kafofin sada zumunta.
Lambar Labari: 3485120 Ranar Watsawa : 2020/08/26
Tehran (IQNA) an nuna wani faifan bidiyo na tilawar kur’ani mai tsarki da Muhammad Sadiq Munshawi ya yi a cikin dakin daukar hoto da sauti.
Lambar Labari: 3485056 Ranar Watsawa : 2020/08/05
Tehran (IQNA) gidan radiyon kur’ani na kasar Masar ya nemi uzuri daga jama’a kan kuren da ya yi wajen saka kiran sallar magariba kafin lokacin,
Lambar Labari: 3485044 Ranar Watsawa : 2020/08/01
Tehran (IQNA) ana cece ku ce a shafukan zumunta akan shirin gwamanati na rusa wani wurin tarihi a birnin Alkahira domin gina gada.
Lambar Labari: 3485036 Ranar Watsawa : 2020/07/30
Tehran (IQNA) mahukuntan masar sun sanar da cewa, a kasar za a gudanar da sallar idi a masallaci guda daya ne.
Lambar Labari: 3485024 Ranar Watsawa : 2020/07/26
Tehran (IQNA) an bude rijistar daukar malaman kur’ani a kasar Masar domin koyar da kananan yara.
Lambar Labari: 3485014 Ranar Watsawa : 2020/07/24
Tehran (IQNA) jami'an tsaron kasar Masar sun samu nasarar halaka wani adadi na 'yan ta'adda a yankin Sinai.
Lambar Labari: 3485009 Ranar Watsawa : 2020/07/22
Tehran IQNA) tilawar kur’ani ta Abdulbasit Abdulsamad tare da hotuna na dabi’a da kuma tarjama a cikin harshen turanci.
Lambar Labari: 3484994 Ranar Watsawa : 2020/07/18
Tehran (IQNA) an watsa wani hoton bidiyo na Ustaz Abdulfattah Taruti na Masar tare da dansa suna yabon ma'aiki (SAW).
Lambar Labari: 3484976 Ranar Watsawa : 2020/07/12
Tehran (IQNA) karatun kur’ani na marigayi Mutawalli Abdul Al shekaru 20 da suka gabata a birnin Tabriz na kasar Iran.
Lambar Labari: 3484968 Ranar Watsawa : 2020/07/09
Tehran (IQNA) fitattun makaranta kur'ani hudu na kasar Masar a cikin karatun surat tauhid.
Lambar Labari: 3484961 Ranar Watsawa : 2020/07/07
Tehran (IQNA) Abdulfattah Taruti fitaccen makarancin kur’ania Kasar wanda ya yi karatu da takunkumi a fuskarsa.
Lambar Labari: 3484935 Ranar Watsawa : 2020/06/28
Tehran (IQNA) kwamitin makaranta kur’ani na kasar Masar ya dakatar da Salah Aljamal babban mamba a kwamitin saboda wani furuci da ake kallonsa a matayin cin zarafi ga manyan makaranta.
Lambar Labari: 3484841 Ranar Watsawa : 2020/05/27
Tehran (IQNA) tun daga shekara ta 1985 aka aka fara gudanar da buda na kirista da musulmia cikin watan azumi a Masar.
Lambar Labari: 3484795 Ranar Watsawa : 2020/05/14
Tehran (IQNA) yanayin yadda mutane suke gudanar da harkokinsu a cikin dararen watan Ramadan a Masar.
Lambar Labari: 3484789 Ranar Watsawa : 2020/05/12