Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga jaridar sharq an bayyana cewa An girmama wadanda suka halarci gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Qatar wadda gudanar a makarantar Ali Bin Abi Talib da ke birnin Doha fadar mulkin kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa wadanda suka halarci gasar sun samu kyautuka daga babbar cibiyar Abul fadl da ked a babban ofishinta a birnin Doha. 596428