iqna

IQNA

harkokin
IQNA- Bayan harin ta'addancin da aka kai a Kerman, shugabannin kasashen duniya da dama sun aike da sakon yin Allah wadai da wadannan hare-hare tare da nuna juyayinsu ga iyalan wadanda harin ya rutsa da su da kuma gwamnati da al'ummar Iran.
Lambar Labari: 3490422    Ranar Watsawa : 2024/01/05

Aljiers (IQNA) An fara gudanar da taron ilmantar da kur'ani mai tsarki na farko a fadin kasar baki daya a kasar Aljeriya karkashin kulawar ministan harkokin addini na kasar.
Lambar Labari: 3490323    Ranar Watsawa : 2023/12/17

Tehran (IQNA) Kwana guda bayan taron na Aqaba, firaministan gwamnatin sahyoniyawan ya jaddada cewa za a ci gaba da aiwatar da manufofin sulhu na wannan gwamnati ba tare da tsayawa ba.
Lambar Labari: 3488729    Ranar Watsawa : 2023/02/27

Tehran (IQNA) An kaddamar da gangamin na kasa da ayoyin kur'ani mai tsarki da nufin lafiyar Imam Zaman da kuma kyauta ga shahidi Hajj Qassem Soleimani mai nasara.
Lambar Labari: 3488442    Ranar Watsawa : 2023/01/03

Tehran (IQNA) an gina babbar kofar shiga masallacin haramin Makka mai alfarma wadda ita ta farko mafi girma da aka gina da ke kai mutum kai tsye zuwa Ka’aba daga wurin shiga.
Lambar Labari: 3484983    Ranar Watsawa : 2020/07/14

Bangaren siyasa, ma’aikatar harkokin wajen Iran ta fitar da bayani dangane da zanga-zangar da ke gudana a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3484117    Ranar Watsawa : 2019/10/04

Bangaren kasa da kasa, kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa, Iran tana yin Allawadai da hare-haren Isra’ila a kan Gaza.
Lambar Labari: 3483608    Ranar Watsawa : 2019/05/05

Cibiyar da ke kula da kare hakkokin musulmi a kasar Birtaniya, ta zargi gwamnatin kasar da yin tafiyar hawainiya wajen kula da lamarin musulmin kasar yadda ya kamata.
Lambar Labari: 3483472    Ranar Watsawa : 2019/03/19