IQNA - Ana aiwatar da shirin na ''Siraj Al-Riyahin'' ta yanar gizo ga yara ta hanyar kokarin Sashen karatun kur'ani mai tsarki na Fatima bint Asad (AS) da ke da alaka da hubbaren Abbas (AS).
Lambar Labari: 3492783 Ranar Watsawa : 2025/02/21
Jaridar Guardian ta ruwaito
IQNA - A wata kasida game da Meta, wacce ta mallaki shafukan sada zumunta na Facebook, Instagram, da WhatsApp, Guardian ta jaddada cewa wannan dandali yana sanya ido kan abubuwan da ake wallafawa don tallafawa Falasdinu a hankali.
Lambar Labari: 3491717 Ranar Watsawa : 2024/08/18
Tehran (IQNA) Wasu gungun Falasdinawa da ke ayyuka karkashin kulawar kwamitin gyaran masallacin Al-Aqsa na aikin sake gyaran tagogin masallacin da suka karye.
Lambar Labari: 3486581 Ranar Watsawa : 2021/11/20
Tehran (IQNA) an gina babbar kofar shiga masallacin haramin Makka mai alfarma wadda ita ta farko mafi girma da aka gina da ke kai mutum kai tsye zuwa Ka’aba daga wurin shiga.
Lambar Labari: 3484983 Ranar Watsawa : 2020/07/14