Quds (IQNA) Kakakin kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ya yi Allah wadai da kalaman shugaban kasar Saliyo na cewa kasar a shirye take ta bude ofishin jakadancinta a birnin Kudus da ta mamaye.
                Lambar Labari: 3489713               Ranar Watsawa            : 2023/08/27
            
                        
        
        Tehran (IQNA) gwamnatin kasar China ta bayar da tallafin rage radadin cutar corona ga al’ummar kasar Saliyo.
                Lambar Labari: 3485078               Ranar Watsawa            : 2020/08/12
            
                        
        
        Tehran (IQNA) a kasar Saliyo mabiya addinan musulunci da kiristanci sun fitar da littafi na hadin gwiwa kan yaki da cutar corona.
                Lambar Labari: 3484717               Ranar Watsawa            : 2020/04/16
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taro kan musulunci na daliban jami’oi a kasar Ghana.
                Lambar Labari: 3484321               Ranar Watsawa            : 2019/12/15
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, an girmama wadanda suka gudana da gasar kur’ai mai tsarki ta kasar Saliyo.
                Lambar Labari: 3482705               Ranar Watsawa            : 2018/05/29
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, tun daga lokacin da aka fara azumin watan Ramadan mai alfarma ake nuna fim din tarihin Imam Ali (AS) a kasar Saliyo.
                Lambar Labari: 3482687               Ranar Watsawa            : 2018/05/23
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, an cimma wata yarjejeniya tsakanin mahukuntan kasar Saiyo da Iran kan bayar da taimako ga daliban jami’a musulmi a kasar.
                Lambar Labari: 3482673               Ranar Watsawa            : 2018/05/19
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, an bude wani shiri na bayar da horo ga malamai da limaman masallatai a kasar  saliyo .
                Lambar Labari: 3482449               Ranar Watsawa            : 2018/03/03
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, cibiyar bayar da agaji ta RAF a kasar Qtar ta dauki nauyin raba kwafin kur’anai guda miliyan 1 a fadin duniya, inda dubu 80 daga ciki za a raba su a Tanzania.
                Lambar Labari: 3480895               Ranar Watsawa            : 2016/10/31
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taro domin tunawa da kananan yara da suka rasu tare da Imam Hussain (AS) a kasar Saliyo.
                Lambar Labari: 3480840               Ranar Watsawa            : 2016/10/09
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, malaman addini a kauyen Sawafi na kasar Senegal sun bukaci cibiyar hubbaren razavi da aike musu da kur’anai.
                Lambar Labari: 3480710               Ranar Watsawa            : 2016/08/15
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wata gasa harder kur'ani mai tsarki a kasar Saliyo wadda ta hada matasa da suka hardace kur'ani baki dayansa ko kuma wasu bangarori daga cikinsa.
                Lambar Labari: 1455973               Ranar Watsawa            : 2014/09/30
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zama da nufin karfafa hadin kan al'ummar musulmi a kasar Saliyo bisa la'akari da matsalolin da ake nufin haddasawa tsakanin mabiya addinin muslunci da kuma kiristocia  cikin wasu kasashen nahiyar Afirka.
                Lambar Labari: 1380593               Ranar Watsawa            : 2014/02/26