iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Borkina Faso ta bada sanarwan makoki na kwanaki uku farawa daga ranar gobe idan Allah ya kai mu.
Lambar Labari: 3385862    Ranar Watsawa : 2015/10/15

Bangaren kasa da kasa, an jadda wajabcin rayuwa tare da juna tsakanin dukaknin mbaiya addinai a zaman taron da cibiyar bunkasa al’adun muslunci ta CCIB ta kasar Burkina Faso ta shirya.
Lambar Labari: 3263028    Ranar Watsawa : 2015/05/06

Bangaren kasa da kasa, za a bude reshen bankin musulunci a kasar Burkina Faso wanda zai rika gudanar da harkokinsa daidai kaidoji na mu'amalar da addinin muslunci ya amince da ita.
Lambar Labari: 1458731    Ranar Watsawa : 2014/10/10

Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin sabbin hanyoyin mulkin mallaka ita ce hanyar gurbata ala'adun mutane ta hanyar kafofin sadarwa tare da cusa musu wasu abubuwa da ba su da alaka da al'adunsu ko addininsu.
Lambar Labari: 1383073    Ranar Watsawa : 2014/03/04