Bangaren kasa da kasa, sakamakon rikicin da ya faru a jamhuriyar Afirka ta tsakiya akasarin masallatan kasar an rusa su ko kuma an yi musu barna
Lambar Labari: 3009666 Ranar Watsawa : 2015/03/18
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Africa ta tsakiya ta zabi Mohammad Kamoon a matsayin Priministan kasar wanda kuma wanna shi ne karon farko da wani mutum musulmi a kasar ya taba rike wanann mukami.
Lambar Labari: 1439210 Ranar Watsawa : 2014/08/13
Bangaren kasa da kasa, shugabar rikon kwarya ta kasar A frika ta tsakiya ta bayyana damuwarta akan halin da rashin tsaron kasar ke ciki. Shugaba Kathrine Panza ta fada a yau alhamis cewa; Duk da ci gaba da aka samu na azo a gani ta fuskar tsaro, sai dai har yanzu kasar tana ci gaba da fuskantar matsaloli. Shugaba Panza wacce a halin yanzu ta ke ziyara a wajen kasar.
Lambar Labari: 1413800 Ranar Watsawa : 2014/06/02