Bangaren kasa da kasa, jagoran mabiya addinin kirista Paparoma Francis ya bayyana littafin kur'ani mai tsarki da cewa littafi ne na sulhu da zaman lafiya, kuma addinin musulunci addini ne na kaunar juna da fahimta tsakaninsa da sauran addinai.
Lambar Labari: 2614020 Ranar Watsawa : 2014/12/01