Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin musulmin Najeriya sun nuna fushi dangane da batun hana wata daliba shedar kammala karatun lauya saboda ta saka hijabi.
Lambar Labari: 3482217 Ranar Watsawa : 2017/12/20
Bangaren kasa da kasa, Amurka ta nuna fushinta matuka dangane da daftarin kudirin da kasashen larabawa suka gabatar a gaban kwamitin tsaro kan batun birnin Quds.
Lambar Labari: 3482216 Ranar Watsawa : 2017/12/19
An Gudanar A Birnin Pretoria:
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taro mai taken ranar Iran tare da marayun Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3482215 Ranar Watsawa : 2017/12/19
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da zaman taron makon kur'ani na kasa a kasar Aljeriya a karo na 19.
Lambar Labari: 3482214 Ranar Watsawa : 2017/12/19
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zama na nuna kin rashin amincewa da matsayar Trump na Amurka kan birnin Quds a Zimbabwe.
Lambar Labari: 3482213 Ranar Watsawa : 2017/12/18
Bangaren kasa da kasa, Nabil Luka Babwi wani kirista ne a kasar Masar wanda ya samu shedar karatu a bangaren shari’ar musulunci.
Lambar Labari: 3482212 Ranar Watsawa : 2017/12/18
Bangaren kasa da kasa, sarkin Sharjah a hadaddiyar daular larabawa ya bayar da kyautar wasu dadaddun kwafin kur’anai ga cbiyar kula da kayan tarihi ta masarautar.
Lambar Labari: 3482211 Ranar Watsawa : 2017/12/18
Bangaren kasa da kasa, Kwamitin Tsaron MDD ya fara gudanar da bincike kan koken da kasar Masar ta shigar na watsi da sabon kudirin shugaban kasar Amurka Donald Trump kan birnin Qudus.
Lambar Labari: 3482210 Ranar Watsawa : 2017/12/17
Bangaren kasa da kasa, wata tawagar Iraniya makaranta kur'ani sun isa kasar Senegal domin halartar wani taron kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3482209 Ranar Watsawa : 2017/12/17
Bangaren kas ada kasa, sarkin msuulmi a Najeriya ya yi kakausar suka dangane da yadda ake takura ma mata musulmi saboda saka hijabi.
Lambar Labari: 3482208 Ranar Watsawa : 2017/12/17
Bangaren kasa da kasa, Kwamitin manyan malaman jami'ar Azhar ta Masar ya bukaci tallafawa al'ummar Palasdinu da kudade domin samun damar ci gaba da gudanar da boren da suke yi na kare birnin Qudus.
Lambar Labari: 3482207 Ranar Watsawa : 2017/12/16
Bangaren kasa da kasa, malaman addinin muslunci a kasar Senegal sun yi Allawadai da kudirin Trump a kan masallacin quds.
Lambar Labari: 3482206 Ranar Watsawa : 2017/12/16
Bangaren kasa da kasa, kungiyar ta Jihadul-Islami ta fitar da sanarwar gayyatar dukkanin Paladinawa da su fito kwansu da kwarkwatarsu a ranar Juma'a domin kare birnin Kudus da masallacinsa.
Lambar Labari: 3482204 Ranar Watsawa : 2017/12/15
Bangaren kasa da kasa, babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar tarayyar turai Federica Mogherini ta ce Kungiyar EU za ta taimakawa musulmin Rohinga na kasar Myanmar da suke gudun hijra a Bangladesh.
Lambar Labari: 3482203 Ranar Watsawa : 2017/12/15
Wanda Ya Jagoranci Juma’a A Tehran:
Bangaren kasa da kasa, Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran, Hujjatul Islam wal Muslimin Kazim Siddiqi ya bayyana cewar makiya sun kirkiro kungiyar Da'esh (ISIS) ne da nufin tabbatar da tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila, to sai dai sun gagara cimma wannan bakar aniya ta su.
Lambar Labari: 3482202 Ranar Watsawa : 2017/12/15
Bangaren kasa da kasa, Tahir Ahmad wani dan kasar Syria mai fasahar rubutu yana yin rubutun kur'ani a kan kwayar shikafa.
Lambar Labari: 3482201 Ranar Watsawa : 2017/12/14
Bangaren kasa da kasa, majalisar birnin Dublin fadar mulkin Ireland ta kada kuri'ar kwace lambar yabo da ta baiwa shugabar kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3482200 Ranar Watsawa : 2017/12/14
Bangaren kasa da kasa, Sakatare janar na Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi (OIC) ya bukaci kasashen Duniya da su amince da kasar Palastinu a hukumance.
Lambar Labari: 3482199 Ranar Watsawa : 2017/12/14
Shugaba Rohani A Wajen Taron OIC:
Bangaren kasa da kasa, Shugaban Jamhriyar musulinci ta Iran Dakta Hasan Rauhani ya gabatarwa duniyar musulmi shawarwari guda bakwai domin kalubalantar kudurin shugaba Trump na Amurka a game da birnin Qudus, inda ya ce Amurka tana kare manufofin sahayuna ne ba tare da yin la'akari da na al'ummar Palastinu ba.
Lambar Labari: 3482198 Ranar Watsawa : 2017/12/13
Bangaren kasa da kasa, Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun bude wuta kan wasu matasa biyu a yankin Zirin Gaza na Palasdinu lamarin da ya yi sanadiyyar shahadarsu.
Lambar Labari: 3482197 Ranar Watsawa : 2017/12/13