iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Kotun masarautar kama karya ta kasar Bahrain ta yanke hukuncin daurin shekara guda a kan babban malamin addinin muslunci na kasar Sheikh Isa Kasim.
Lambar Labari: 3481534    Ranar Watsawa : 2017/05/21

Ministan Addini Na Masar:
Bangaren kasa da kasa, minister mai kula da harkokin addini a kasar Masar ya bayyana cewa, ba abu ne mai yiwuwa ba mahardacin kur’ani a fadi a wani karatu na daban.
Lambar Labari: 3481533    Ranar Watsawa : 2017/05/20

Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen wani taro da aka gudanar a kasar Uganda a kan muhimman abubuwan da aka rubta a tarihin musulunci.
Lambar Labari: 3481532    Ranar Watsawa : 2017/05/20

Bangaren kasa da kasa, sakamakon karshe da aka sanar da gasar kur’ani ta 59 a kasar Malaysia Makaranci dan kasar Iran Hamed Alizadeh shi ne ya zo na daya.
Lambar Labari: 3481531    Ranar Watsawa : 2017/05/20

Bangaren kasa da kasa, Muhammad Shams masani kuma mai sharhi daga kasar Lebanon kan harkokin Iran, ya bayyana mahangarsa dangane da zaben da ake gudanarwa a kasar.
Lambar Labari: 3481530    Ranar Watsawa : 2017/05/19

Bangaren kasa da kasa, a yau ne ake kawo karshen gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki karo na hamsin da tara a kasar Malaysia a ginin babbar cibiyar putra da ke birnin Kuala Lumpur inda Hamed Alizadeh zai yi karatu
Lambar Labari: 3481529    Ranar Watsawa : 2017/05/19

Jagora Bayan Kada Kuri’a:
Bangaren kasa da kasa, jagoran juyin juya halin muslunci ya kirayi mutane da su yi la’akari da kuma samun natsauwa kafin su jefa kuri’a.
Lambar Labari: 3481528    Ranar Watsawa : 2017/05/19

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman tattaunawa atsakanin mata mabiya addinai domin samun masaniya akan addinin musluncia jahar Florida ta Amurka.
Lambar Labari: 3481527    Ranar Watsawa : 2017/05/18

Bangaren kasa da kasa, Maqbula Agpinar wata tsohuwa ‘yar shekaru 83 ta koyi karatun kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3481526    Ranar Watsawa : 2017/05/18

Bangaren kasa da kasa, makarancin kur’ani na uku a rana ta uku a gasar kur’ani da ake gudanarwa a Malaysia ya haskaka gasar da karatunsa.
Lambar Labari: 3481525    Ranar Watsawa : 2017/05/18

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro a kasar Tunisia a kan sh'anin mulki a cikin kasashen musulmi da kuma yaki da cin hanci da rashawa.
Lambar Labari: 3481524    Ranar Watsawa : 2017/05/17

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen msuulmi ta yi Allawadai da harin da yan bindga kiristoci suka kaddamar a kan musulmi a garin Bangassou da ke cikin jamhuriyar Afirka ta tsakiya.
Lambar Labari: 3481523    Ranar Watsawa : 2017/05/17

Bangaren kasa da kasa, ana shirin kyautata makarantun kur'ani da ake gudanar da karatun allo a kasar Iretria wadanda su ne asali ta fuskar karatu kur'ani a kasar.
Lambar Labari: 3481522    Ranar Watsawa : 2017/05/17

Bangaren kasa da kasa, kwamitin da ke kula da harkokin addini a majalisar dokokin Masar ya bukaci a kara mayar da hankali ga lamurran gasar kur’ani.
Lambar Labari: 3481521    Ranar Watsawa : 2017/05/16

Isamati Ya Bayyana Cewa:
Bangaren kasa da kasa, shugaban karamin ofishin jakadancin Iran a kasar Senegal ya bayyana cewa an gudanar da taron hadin gwiwa kan matayin Alhul bait (AS) na sufaye.
Lambar Labari: 3481520    Ranar Watsawa : 2017/05/16

Bangaren kasa da kasa, a jiya ne dai aka bude gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta duniya karo na 59 a kasar Malaysia.
Lambar Labari: 3481519    Ranar Watsawa : 2017/05/16

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Rasha ta sanar da cewa wakilai daga kasashe 50 ne na duniya za su halarci taron tattalin arziki tsakain Rasha da duniyar musulmi a Qazan.
Lambar Labari: 3481518    Ranar Watsawa : 2017/05/15

Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani bincike ya nuna cewa kasar Zimbabwe na daga cikin kasashen Afirka mabiya addinin kiristanci da muslunci ke kutsawa a cikin al'ummar kasar.
Lambar Labari: 3481517    Ranar Watsawa : 2017/05/15

Bangaren kasa da kasa, a yau ne aka bude taron gasar kur’ani mai tsarki ta duniya karo na hamsin da tara.
Lambar Labari: 3481516    Ranar Watsawa : 2017/05/15

Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin da jam’iyyun siyasa a kasar Bahrain bas u yarda da shirin masarautar kasar na kyautata alaka da Isar’ila ba.
Lambar Labari: 3481515    Ranar Watsawa : 2017/05/14