Bangaren kasa da kasa, Palastinawa sun fara gudanar da gangami mai taken daga Haifa zuwa Aqsa da nufin kara tabbatar da rashin amincewarsu da mamaye musu kasa da yahudawa suka yi.
Lambar Labari: 3481492 Ranar Watsawa : 2017/05/07
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar Masar ta shirya wata gasa wadda za ta mayar da hankali ga bincike kan abubuwan da ake yin kuren fahimtarsu a kur’ani.
Lambar Labari: 3481491 Ranar Watsawa : 2017/05/07
Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Bahrain sun sake dage hukunci a kan Ayatollah Isa Qasem babban malamin addini na kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3481490 Ranar Watsawa : 2017/05/07
Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar ilimi a kasar Madagaska ta sanar da cewa za ta rufe wasu cibiyoyin kur'ani guda 16 a kasar.
Lambar Labari: 3481489 Ranar Watsawa : 2017/05/06
Bangaren kasa da kasa, Hasibu Muhammad Abdulrahman mataimakin shugaban Sudan ya bayyana cewa za su karfafa ayyukan kula da makarantun allo.
Lambar Labari: 3481488 Ranar Watsawa : 2017/05/06
Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin addini da na kare hakkin bil adama Birtaniya sun gargadi masarautar Bahrain kan yunkurin yanke hukunci a kan Ayatollah Isa Qasem.
Lambar Labari: 3481487 Ranar Watsawa : 2017/05/06
Bangaren kasa da kasa, an sake tado batun faduwar kugiya a cikin masallacin haramin Makka mai alfarma wanda hakan ya yi sanadiyyar mutuwar alhazai da dama.
Lambar Labari: 3481485 Ranar Watsawa : 2017/05/05
Bangaren kasa da kasa, a yau ne aka bude babban baje kolin tufafin mata na musulunci a kasar Indonesia tare da halartar kamfanoni na kasashen ketare.
Lambar Labari: 3481484 Ranar Watsawa : 2017/05/05
Bangaren kasa da kasa, Sa'ad Muhammad wani kwararren mai fasahar rubutu ne wanda a halin yanzu yake rubuta kur'ani mai tsawo domin ya zaman a daya a duniya.
Lambar Labari: 3481483 Ranar Watsawa : 2017/05/05
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Myanmar ba ta amince da gudanar da bincike a kan zargin kisan musulmi a kasar ba.
Lambar Labari: 3481462 Ranar Watsawa : 2017/05/03
Bangaren kasa da kasa, babban malamin masarautar ‘ya’yan saud ya kira cibiyar muslunci ta Azhar da malaman da ke cikinta da cewa maha’inta ne.
Lambar Labari: 3481461 Ranar Watsawa : 2017/05/03
Bangaren kasa da kasa, Irakawa da dama suka taru domin taya dan kasar murna wanda ya samu nasara a gasar kur’ani ta duniya ta makafi da aka gudanar a Iran.
Lambar Labari: 3481460 Ranar Watsawa : 2017/05/03
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a birnin Tomstown na jahar Victoria a kasar Australia sun gayyaci sauran mabiya addinai zuwa masallaci domin tattaunawa.
Lambar Labari: 3481459 Ranar Watsawa : 2017/05/02
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur'ani ta 'yan jami'a karo na bakwai a kasar Lebanon mai take gasar Sayyid Abbas Musawi.
Lambar Labari: 3481458 Ranar Watsawa : 2017/05/02
Makaranci Dan Kasar Kamaru:
Bangaren kasa da kasa, Musa Jida makarancin kur'ani mai tsarki ne daga kasar Kamaru da yake fama da makanta wanda ya halarci gasar kur'ani ta duniya.
Lambar Labari: 3481457 Ranar Watsawa : 2017/05/02
Bangaren kasa da kasa, wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun banka wa babbar cibiyar musulmi da ke birnin Stockholm na Sweden wuta.
Lambar Labari: 3481456 Ranar Watsawa : 2017/05/01
Bangaren kasa da kasa, duk da cewa musulmi a kasar Kenya su ne marassa rinjaye amma masu bukatar abincin musulmi a tsakanin kiristocin kasar na karuwa.
Lambar Labari: 3481455 Ranar Watsawa : 2017/05/01
Jagoran Juyin Islama:
Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslunci a Iran ya bayyana cewa dole ne dukkanin ‘yan takarar shugabancin kasa su mayar da hankalia kan bangaren jama’a marassa karfi idan sun samu nasara a zabe, domin tabbatar da cewa dukkanin al’umma sun samu adalcia cikin dukkanin lamarran gudanarwa.
Lambar Labari: 3481454 Ranar Watsawa : 2017/05/01
Bangaren kasa da kasa, za a fara koyar da wani darasi na kyawawan dabi'un addinan kiristanci da musluncia kasar Masar.
Lambar Labari: 3481453 Ranar Watsawa : 2017/04/30
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar ta sanar da cewa tana shirin kara karfafa harkokin samar da abincin halal a cikin kasarta.
Lambar Labari: 3481452 Ranar Watsawa : 2017/04/30