iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi tofin Allah tsine kan yunkurin kai harin ta'addanci kan haramin Makkah tare da jaddada bukatar fadakar al'ummar yankin gabas ta tsakiya kan hatsarin ayyukan ta'addanci.
Lambar Labari: 3481637    Ranar Watsawa : 2017/06/24

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin msulunci mazauna birnin Bolton a kasar Birtaniya suna gudanar da wani aikin alkhairi na taimaka ma kananan yara marassa karfi.
Lambar Labari: 3481636    Ranar Watsawa : 2017/06/23

Bangaren kasa da kasa, Dubun-dubatar Falastinawa sun gudanar da jerin gwanon ranar Quds ta duniya a yankunan daban-daban na Falastinu.
Lambar Labari: 3481635    Ranar Watsawa : 2017/06/23

Bangaren kasa da kasa, bayan Sauke Yarima mai jiran gado, Dan Sarkin Saudiya ya zama wanda zai gaji Ma'aifinsa idan ya mutu ko kuma wani dalili ya gitta wanda zai sanya ya karbi sarauta.
Lambar Labari: 3481634    Ranar Watsawa : 2017/06/22

Bangaren kasa da kasa, an nuna hotunan daya daga cikin tsoffin masallatan tarihi da aka rusa a jiya wanda ‘yan ta’addan daesh suka mamaye suka mayar da shi a matsayin wurin abin da suke kira khalifancin muslunci.
Lambar Labari: 3481633    Ranar Watsawa : 2017/06/22

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gangami a gaban ofishin jakadancin Isra’aila a ranar Quds ta duniya a birnin Brussels na kasar Belgium.
Lambar Labari: 3481632    Ranar Watsawa : 2017/06/22

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron ranar Quds ta duniya a kasar Kenya a ranar Juma'a mai zuwa.
Lambar Labari: 3481631    Ranar Watsawa : 2017/06/21

Bangaren kasa da kasa, Babbar cibiyar addini ta Azahar da ke kasar Masar ta yi tir da Allah wadai da harin da aka kai kan musulmi bayan kammala salla a birnin London.
Lambar Labari: 3481630    Ranar Watsawa : 2017/06/21

Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Kennya Uhuru Kenyatta ya rabawa musulmi mabukata dabinon buda baki wanda ya kai Ton 36.
Lambar Labari: 3481629    Ranar Watsawa : 2017/06/21

Bangaren kasa da kasa, a sansanonin da musulmi ‘yan gudun hijira suke ne a kasar Afirka ta tsakiya ake samun matsalar rashin abinci.
Lambar Labari: 3481628    Ranar Watsawa : 2017/06/20

Bangaren kasa da kasa, ‘yan sandan Amurka a jahar Virginia sun ki amincewa da kisan da aka yi wa wata budurwa musulma a matsayin aikin ta’addanci.
Lambar Labari: 3481627    Ranar Watsawa : 2017/06/20

Jagora Yayin Ganawa Da Fira Ministan Iraki:
Bangaren siyasa, a lokacin da yake ganawa da firayi ministan kasar Iraki Haidar Ibadi a yau, jagoran juyin juya halin muslunci na Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei (DZ) ya yi nasiha ga firayi ministan na Iraki da cewa, kada ku taba amincewa da Amurka domin kuwa a kowane koaci za ta iya cutar da ku.
Lambar Labari: 3481626    Ranar Watsawa : 2017/06/20

Bangaren kasa da kasa, Majlaisar musulmin kasar Birtaniya ta bukaci mahukuntan kasar da su dauki matakan kare wuraren ibada da suka hada da masallatai da kuma cibiyoyin musulmi.
Lambar Labari: 3481625    Ranar Watsawa : 2017/06/19

Bangaren kasa da kasa, An fara gudanar da wasu shirye-shirye na ranar Quds a kasar Senegal, da suka hada da tarukan karawa juna sani da sauransu.
Lambar Labari: 3481624    Ranar Watsawa : 2017/06/19

Bangaren kasa da kasa, Daya daga cikin manyan kwamnadojin kungiyar 'yan ta'addan takfiriyya ta (Daesh) ISIS ya halaka sakamakon harin da Iran ta kaddamar a jiya a kan sansanonin 'yan ta'adda a Syria.
Lambar Labari: 3481623    Ranar Watsawa : 2017/06/19

Bangaren kas da kasa, musulmi masu azumi suna taimaka ma mutanen Los Angele marassa karfi da kayyakin bukatar rayuwa a cikin wannan wata mai alfarma.
Lambar Labari: 3481622    Ranar Watsawa : 2017/06/18

Bangaren kasa da kasa, musulmi a birnin Teesside na kasar Birtaniya suna bayar da abincin buda baki ga wadanda ba musulmi ba da nufin karfafa fahimtar juna a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3481621    Ranar Watsawa : 2017/06/18

Bangaren kasa da kasa, jami’an hukumar da ke kula da shige da ficen kayyakia filin safka da tashin jiragen sama na birnin Alkahira a Masar ta kame wani kur’ani da za a yi fasa kwabrinsa.
Lambar Labari: 3481620    Ranar Watsawa : 2017/06/18

Bangaren kasa da kasa, masana kan harkokin tarihi da abubuwan tarihi sun gano wani wuri da yake dauke da wasu abubuwa da ke nuna alakar wurin da musulmi a Ethiopia.
Lambar Labari: 3481619    Ranar Watsawa : 2017/06/17

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gasar karatu da kuma hardar kur'ani ta kebanci matasa akasar Ghana.
Lambar Labari: 3481618    Ranar Watsawa : 2017/06/17