Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Jamus za su gudanar da jerin gwano domin nisanta kansu daga ‘yan ta’adda masu aki hare-hare da sunan addini.
Lambar Labari: 3481617 Ranar Watsawa : 2017/06/17
Bangaren kasa da kasa, ma’ikatar harkokin wajen Rasha ta ce akwai yiwuwar an kasha jagoran ‘yan ta’addan ISIs Abubakar Baghdadi a wani hari a kusa da Raqqa.
Lambar Labari: 3481616 Ranar Watsawa : 2017/06/16
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi Allah wadai da kakkausar murya dangane da harin ta’addancin da aka kai a birnin Kabul na kasar Afghanistan a cikin masallaci.
Lambar Labari: 3481615 Ranar Watsawa : 2017/06/16
Bangaren kasa da kasa, mabiya mazhabar shi'a abirnin London na kasar Birtaniya sun taimaka ma mutanen da wanann gobara ta rutsa da su.
Lambar Labari: 3481614 Ranar Watsawa : 2017/06/15
Bangaren kasa da kasa, Minista mai kula da harkokin addinin a kasar Masar ya mayar da kakkausar martani a kan masu danganta ayyukan ta'addanci da addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481613 Ranar Watsawa : 2017/06/15
Bangaren siyasa, A yau ana gudanar da tarukan tunawa da zagayowar lokacin shahadar Imam Ali (AS) a fadin kasar Iran, inda irin wannan taro da aka gudanar a Husainiyar Imam Khomeini (RA) ya samu halartar jagoran juyin juya halin Islama.
Lambar Labari: 3481612 Ranar Watsawa : 2017/06/15
Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta yi garrgadin cewa akwai yiwuwar a dakatar da bayar da agajin abinci ga wasu Palastinawa saboda karancin kudi.
Lambar Labari: 3481611 Ranar Watsawa : 2017/06/14
Bangaren kasa da kasa, wani gini mai hawa 24 ya kama da wuta a birnin London na kasar Birtaniya wanda musulmi suke zaune a cikinsa.
Lambar Labari: 3481610 Ranar Watsawa : 2017/06/14
Bangaren kasa da kasa, babbar kwamishiniyar 'yan sanda a birnin London na kasar Birtaniya Cressida Dick ta ce ba zata taba amincewa da kyamar da ake nuna wa musulmi a birnin ba.
Lambar Labari: 3481608 Ranar Watsawa : 2017/06/13
Bangaren kasa da kasa, tawagar bagher Ulum daga jamhuriyar musulunci ta Iran tana gudanar da shirye-shiryen kur'ani a birn Pretoria na Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3481607 Ranar Watsawa : 2017/06/13
Bangaren kasa da kasa, a lokacin azumin watan ramaan mai alfarma musulmin kasar Togo suna gudanar da harkokinsu na addini fiye da sauran watanni da ban a Ramadan ba.
Lambar Labari: 3481606 Ranar Watsawa : 2017/06/13
Bangaren kasa da kasa, wata majami’ar yahudawa ta shiryawa musulmi taron buda baki a birnin Cape Town na kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3481605 Ranar Watsawa : 2017/06/12
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gasar kur’ani ta shekara-shekara a yankin Somaliland tare da halartar makaranta da maharrdata.
Lambar Labari: 3481604 Ranar Watsawa : 2017/06/12
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani shiri kan yadda ake gudanar da azumin watan Ramadan a kasar Iran a wata tashar talabijin ta Alshuruq a kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3481603 Ranar Watsawa : 2017/06/12
Bangaren gasar kur’ani, za a gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta duniya a kasar Aljeriya nan da mako guda mai zuwa tare da halartar wakilai daga kasashe 53 na duniya.
Lambar Labari: 3481602 Ranar Watsawa : 2017/06/11
Bangaren kasa da kasa, ayau ne ake gudanar da gasar hardar kur’ani mai tsarki wadda ta kebanci ma’akatan cibiyar Azhar zalla.
Lambar Labari: 3481601 Ranar Watsawa : 2017/06/11
Bangaren kasa da kasa, an bude wani baje koli na kwafin kur’anai da liffan addini rubutun hannu na kasar Morocco a birnin Sharjah na hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3481600 Ranar Watsawa : 2017/06/11
Bangaren kasa da kasa, majami’ar birnin Perth na kasar Australia na bayar da buda baki a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3481599 Ranar Watsawa : 2017/06/10
Bangaren kasa da kasa, an kwashe shekaru 44a jere wani makaho makaranci kuma mahardacin kur’ani da shekaru 67 yana karatu a masallacin Khatunia na lardin Manisa a Turkiya.
Lambar Labari: 3481598 Ranar Watsawa : 2017/06/10
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da karatun tafsirin kur’ani mai tsarki a yankin Tamale da ke Ghana a cikin wannan wata na Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3481597 Ranar Watsawa : 2017/06/10