iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an janye wata dokar kayyade saka hijabin muslunci a wata makaranta da ke birnin Johannesburg kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3481596    Ranar Watsawa : 2017/06/09

Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da harkokin kur'ani a karakashin hubbaren Imam Hussain ta sanar da mika sakon ta'aziyya kan shahadar Hojjatol Islam Sayyid Mahdi Taghvi.
Lambar Labari: 3481595    Ranar Watsawa : 2017/06/09

Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin musulunci Ayatollah Sayyeed Ali Khamenei, ya bayyana cewa hare haren ta'addanci a Tehran ranar laraban da ta gabata ba zai sauya kome a cikin al-kiblar da mutanen kasar Iran suka sa a gaba ba.
Lambar Labari: 3481594    Ranar Watsawa : 2017/06/09

Lambar Labari: 3481593    Ranar Watsawa : 2017/06/10

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki ta makarantun musulmi a kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3481592    Ranar Watsawa : 2017/06/08

Bangaren kasa da kasa, a wani mataki na mayar da martani ga ‘yan ta’adda kan harin da suka kai a birnin London, musulmi da kiristoci sun gudanar da buda baki tare.
Lambar Labari: 3481591    Ranar Watsawa : 2017/06/08

Bangaren zamantakewa, an mika sakonnin taziyya kan shahadar tsohon shugaban IQNA Hojjatol Islam Sayyid Taghavi.
Lambar Labari: 3481590    Ranar Watsawa : 2017/06/08

Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar harkokin wajen kasar Turkiya ta mika sakon ta'aziyya danagnae da harin ta'addancin da aka kai yau a Iran.
Lambar Labari: 3481589    Ranar Watsawa : 2017/06/07

Bangaren kasa da kasa, babbar jami'a mai kula da harkokin wajen tarayyar turai Federica Mogherini ta yi tir da Allah wadai da harin da aka kai a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3481588    Ranar Watsawa : 2017/06/07

Bangaren kasa da kasa, kungiyar masu ra’ayin socialists za su gudanar da wani taron nuna goyon baya ga al’ummar Palastine a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3481587    Ranar Watsawa : 2017/06/06

Bangaren kasa da kasa, wata majami’ar mabiya addinin kirista ajahar kaduna da ke tarayyar Najeriya tana bayar da abincin buda baki ga mabiya addinin musulunci.
Lambar Labari: 3481586    Ranar Watsawa : 2017/06/06

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da wani shirin na canja tsoffin kwafin kur’anaia da sabbi a cibiyoyin addini a kasar Kenya.
Lambar Labari: 3481585    Ranar Watsawa : 2017/06/06

Bnagaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta kasar Jibouti.
Lambar Labari: 3481584    Ranar Watsawa : 2017/06/05

Bangaren kasa da kasa, an kirkiro wata cibiyar taimaka ma mata musulmia kasar Canada.
Lambar Labari: 3481583    Ranar Watsawa : 2017/06/05

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Qatar Ta Musanta Zargin Wasu Kasashen Larabawa Na cewa tana shisshigi cikin lamaran wasu kasashe a yankin ko kuma tana goyon bayan yan ta'adda.
Lambar Labari: 3481582    Ranar Watsawa : 2017/06/05

Bangaren kasa da kasa, bangaren kula da harkokin kur’ani a karkashin hubbaren Alawi a birnin ya dauki nauyin gudanar da gasar kur’ani da Nahjul Balagha ta mata.
Lambar Labari: 3481581    Ranar Watsawa : 2017/06/04

Bangaren kasa da kasa, majalisar musulmin kasar Birtaniya ta yi tir da Allah wadai da harin ta’addancin da aka kai a birnin London fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3481580    Ranar Watsawa : 2017/06/04

Jagora A Hubbaren Imam Khomeini (RA):
Banagren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar juyin juya halin Musulunci da marigayi Imam Khumaini (r.a) ya jagoranta a Iran ya samar wa mutanen Iran mutumci da kuma 'yancin kai, yana mai sake jaddada aniyar al'ummar Iran na ci gaba da riko da tafarkin marigayi Imam.
Lambar Labari: 3481579    Ranar Watsawa : 2017/06/04

Bangaren kasa da kasa, ofishin kula da harkokin yada al'adun muslunci na kasar Iran a Afirka ta kudu ya dauki nauyin shirya wa dalibai musulmi tarukan bayar da horon a kan kur'ani a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3481578    Ranar Watsawa : 2017/06/03

Bangaren kasa da kasa, an nuna wasu manyan alluna da suke dauke da taswirar masallatai da ke kasashen duniya daban-daban a wajen baje kolin kur'ani.
Lambar Labari: 3481577    Ranar Watsawa : 2017/06/03