Bangaren kasa da kasa, babban malamin Azahar Ahamd Tayyib ya sanar da kafa kwamiti, domin bin diddigin fatawowyin da malamai da ake fitarwa a kasar Masar, da nufin hana fitar da fatawoyi da ke yada tsatsauran ra'ayi.
Lambar Labari: 3481514 Ranar Watsawa : 2017/05/14
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta hanyar gidan radiyon Bilal a kasar Uganda.
Lambar Labari: 3481513 Ranar Watsawa : 2017/05/14
Bangaren kasa da kasa, fursunonin falastinawa 100 ne suka hade da sauran 'yan uwansu masu gudanar da yajin cin abinci a gidajen kurkukun Isra'ila.
Lambar Labari: 3481511 Ranar Watsawa : 2017/05/13
Bangaren kasa da kasa, Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai kan tawagar jami'an gwamnatin Pakistan a lardin Boulochistan na kasar Pakistan da ya yi sanadiyyar mutuwa da jikkata mutane masu yawa.
Lambar Labari: 3481510 Ranar Watsawa : 2017/05/13
]Bangaren kasa da kasa, an bude cibiyar koyar ilimin kur’ani da hadisi mai zurfi a birnin najaf na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3481509 Ranar Watsawa : 2017/05/13
Bangaren kasa da kasa, cibiyar Darul Kur’an da ke karkashin hubbaren Imam Hussain (AS) ta shirya wani zama na karatun kur’ani domin raya ranar sha biyar ta watan Sha’aban a fagen daga.
Lambar Labari: 3481508 Ranar Watsawa : 2017/05/12
Bangaren kasa da kasa, an gurfanar da wata mata a gaban Kuliya bisa laifin cin zarafin wasu daliban jami'a mata musulmi a garin New South Wales na kasar Australia.
Lambar Labari: 3481507 Ranar Watsawa : 2017/05/12
Bangaren kasa da kasa, jiya ne daruruwan mutane suka gudanar da aikin gyaran masallacin garin Djenné da ke kasar Mali, masallacin ginin Laka zalla mafi girma a duniya.
Lambar Labari: 3481506 Ranar Watsawa : 2017/05/12
Bangaren kasa da kasa, 'yan sandan kasar Myanmar sun yi amfani da karfi wajen tarwatsa daruruwan 'yan addinin Buda da suka kai hari a kan musulmi.
Lambar Labari: 3481505 Ranar Watsawa : 2017/05/11
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin kasashen musulmi sun dauki nauyin gyara wasu daga ckin masallatai da wuraren ibada da aka rusa a Bosnia Da Herzegovina.
Lambar Labari: 3481504 Ranar Watsawa : 2017/05/11
Bangaren kasa da kasa, a yunkurin ganin an samu damar gudanar da ayyukan kur'ani na sha'abaniyya an bude wani dakin watsa shirin kur'ani daga hubbaren Imam Hussain (AS)
Lambar Labari: 3481503 Ranar Watsawa : 2017/05/11
Bangaren kasa da kasa, dakarun masarautar ‘ya’yan gidan saud sun kaddamar da farmaki a kan yankin Awamiyya da ke cikin gunduar Qatif a gabashin kasar.
Lambar Labari: 3481502 Ranar Watsawa : 2017/05/10
Bangaren kasa da kasa, manyan malaman addinin muslunci na kasar Bahrain sun tir da Allawadai da ziyarar tawagar yahudawan Isr'ila a kasar.
Lambar Labari: 3481501 Ranar Watsawa : 2017/05/10
Bangaren kasa da kasa, mahukuntan a birnin Karbala na kasar Iraki sun ce sun yi tanadi dangane da masu ziyarar Nisf Sh’aban.
Lambar Labari: 3481500 Ranar Watsawa : 2017/05/10
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar musulmi a kasar Amurka ta fitar da wani rahoto da ke nuni da cewa kyamar musulmi ta karu a kasar a cikin wannan shekara.
Lambar Labari: 3481499 Ranar Watsawa : 2017/05/09
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da zaman tattaunawar addinai na kasa da kasa a birnin Hamra na kasar Morocco.
Lambar Labari: 3481498 Ranar Watsawa : 2017/05/09
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar kare masallacin Quds ta kaddamar da wani kamfe wanda ke kira zuwa ga kare wannan masallaci mai alfarma daga shishigin yahudawa.
Lambar Labari: 3481497 Ranar Watsawa : 2017/05/09
Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a birnin Tripoli na kasar Libya ta bayar da umarnin kwace kwafin kur'anai masu dauke da kure.
Lambar Labari: 3481495 Ranar Watsawa : 2017/05/08
Bangaren kasa da kasa, babban masalalcin juma'a na jami'ar Azahar zai dauki nauyin gasar kur'ani mai take kyawun sauti.
Lambar Labari: 3481494 Ranar Watsawa : 2017/05/08
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro mai taken ahlul bait (AS) da matsayinsu a cikin addinin muslunci a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3481493 Ranar Watsawa : 2017/05/08