iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron tunawa da shahadar Imam Musa Kazim (AS) a yankuna daban-daban na kasar Tanzania.
Lambar Labari: 3481431    Ranar Watsawa : 2017/04/23

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da tarukan tunawa da zagayowar lokacin shahadar Imam Musa Kazim (AS) a birnin Kazimai tare da halartar mutane fiye d miliyan daya da dubu 900.
Lambar Labari: 3481430    Ranar Watsawa : 2017/04/22

Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da harkokin Palastinawa da ke gidan Kason Isra'ila ta bayyana cewa jami'an Isra'ila suna kwace kur'anai daga hannun Palastinawa.
Lambar Labari: 3481429    Ranar Watsawa : 2017/04/22

Mahardacin Kur'ani Dan Kenya:
Bangaren kasa da kasa, wani maharadcin kur'ani mai tsarki dan kasar Kenya ya bayyana cewa ya hardace kur'ani a cikin watanni takwas.
Lambar Labari: 3481428    Ranar Watsawa : 2017/04/22

Bangaren kasa da kasa, an bukaci kungiyar bayar da agajin gaggawa ta duniya Red Cross da ta taimaka wajen ganin an warware batun yajin cin abinci da Palastinawa ‘yan kaso ke yi.
Lambar Labari: 3481427    Ranar Watsawa : 2017/04/21

Bangaren kasa da kasa wata mujallar da ake abugawa akasar Amurka ta buga wata makala da ke cewa ana yi wa ‘yan shi’a kisan kisan kiyashi a duniya.
Lambar Labari: 3481426    Ranar Watsawa : 2017/04/21

Bangaren zamantakewa, kamfanin dillancin labaran kur’ani na kasa da kasa na watsa gasar kur’ani ta duniya da ke gudana a birnin Tehran kai tsaye a manhajar instgram.
Lambar Labari: 3481425    Ranar Watsawa : 2017/04/21

Bangaren kasa da kasa, wasu mutane da ba a san ko su wane nen ba sun yi barazanar kashe wani limamamin masalacin Juma'a a birnin Toronto na kasar Canada.
Lambar Labari: 3481424    Ranar Watsawa : 2017/04/20

Bangaren kasa da kasa, majalisar dokokin kasar Pakistan ta amince da dokar da ke wajabta koyar da karatun kur'ani mai tsarki a dukkanin makarantun firamare da sakandare na kasar.
Lambar Labari: 3481423    Ranar Watsawa : 2017/04/20

Bangaren kasa da kasa, An shiga rana ta biyu a gasar kur'ani ta duniya da aka bude a jiya a birnin Tehran na kasar Iran a babban dakin taruka da ke babban masalalcin Tehran.
Lambar Labari: 3481422    Ranar Watsawa : 2017/04/20

Bangaren kasa da kasa, wani yaro matashi dan asalin kasar Iran ya samar da watahanya ta tattaunawa a tsakanin addinai a jahar Colarado ta kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481421    Ranar Watsawa : 2017/04/19

Bangaren kasa da kasa, an bude wata babbar cibiyar hardar kur’ani mai tsarki a birnin Aujla na kasar Libya.
Lambar Labari: 3481420    Ranar Watsawa : 2017/04/19

Bangaren kasa da kasa, an bayar da kyautar kwafin kur’ani mai tsarki makaranta kur’ani da za su wakilci kasar Ghana a gasar kur’ani ta kasa da kasa da za a gudanar a Iran.
Lambar Labari: 3481419    Ranar Watsawa : 2017/04/19

Bangaren kasa da kasa, John Scott mai gabatar da shirin fox and friend a tashar fox ya yi batunci da cin zarafi ga muslunci.
Lambar Labari: 3481418    Ranar Watsawa : 2017/04/18

Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da harkokin addini a kasar Jordan ta hana raba wani kur'ani da aka buga akasar saudiyyah saboda wasu kura-kurai wajen bugunsa.
Lambar Labari: 3481417    Ranar Watsawa : 2017/04/18

Bangaren kasa da kasa, za a kirkiro da wani shiri na tafsirin kur'ani mai tsarki da ya kebanci kanan yara a kasar Morocco.
Lambar Labari: 3481416    Ranar Watsawa : 2017/04/18

Bangaren kasa da kasa, wasu masu tsatsauran ra’ayin addinin Buda sun lakada wa wasu malaman addinin muslunci ‘yan kabilar Rohingya duka a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481415    Ranar Watsawa : 2017/04/17

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taro a jami’ar California da aka fi sani da jami’ar Brukly a kasar Amurka kan karuwar kyamar muslunci.
Lambar Labari: 3481414    Ranar Watsawa : 2017/04/17

Bangaren kasa da kasa, an bude wani babban reshe na cibiyar kur’ani da ke karkashin hubbaren Imam Hussain a birnin Bagadaza tare da halartar Hamed Shakernejad.
Lambar Labari: 3481413    Ranar Watsawa : 2017/04/17

Bangaren kasa da kasa, tun bayan da cibiyar Azhar ta sanar d hana sayar da kur'ani mai launuka, farashinsa ya tashi a kasuwannin sayar da littafai.
Lambar Labari: 3481412    Ranar Watsawa : 2017/04/16