iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Sojojin kasar Iraki na ci gaba da nausawa zuwa bangaren yamacin birnin Mausul, yankin da a halin yanzu shi kadai ne ya rage a karkashin ikon 'yan ta'addan ISIS a cikin birnin.
Lambar Labari: 3481370    Ranar Watsawa : 2017/04/02

Bangaren kasa da kasa, Dakarun Izzuddin Qssam reshen soji na kungiyar Hamas sun tsaurara matakan tsaroa yankin Zirin gaza baki daya, bayan kisan babban kwamandansu a bangaren ayyukan soji Mazin Fuqaha.
Lambar Labari: 3481369    Ranar Watsawa : 2017/04/02

Bangaren kasa da kasa, firayi ministan kasar Canada Justin Trudeau ya yi Allawadai da kakkausar murya dangane da yaga kwafin al'ur'ani mai tsarki da aka yi a jami'ar Ontario da ke kasar.
Lambar Labari: 3481368    Ranar Watsawa : 2017/04/02

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taro na makon kare dabi’a a kasar Jamus.
Lambar Labari: 3481367    Ranar Watsawa : 2017/04/01

Bangaren kasa da kasa, an kammala kusan kashi 90 cikin dari na dukkanin ayyukan gyaran haramin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3481366    Ranar Watsawa : 2017/04/01

Bangaren kasa da kasa, sunan Fatima na saurin yaduwa a tsakanin sunayen jarirai mata a kasar Finland.
Lambar Labari: 3481365    Ranar Watsawa : 2017/04/01

angaren kasa da kasa, mahukunta a kasar na shirin daukar matakai na hana saka hijabin muslunci a yankin Sink Yang na kasar China.
Lambar Labari: 3481364    Ranar Watsawa : 2017/03/31

Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar harkokin tattalin arziki a kasar Jamus ta bukaci da a sanya ido matuka kan abubuwan da suke wakana acikin masallatai.
Lambar Labari: 3481363    Ranar Watsawa : 2017/03/31

angaren kasa da kasa, Hajiya Ra'ifah Sammadi da aka fi sani Ummu Hussain wata tsohuwa mai shekaru 70 a kasar Jordan ta hardace kur'ani mai tsarki baki daya.
Lambar Labari: 3481362    Ranar Watsawa : 2017/03/31

Bangaren kasa da kasa, an samu karuwar kai hare-hare a kan musulmi da wurarensu da kuma kaddarorinsu a cikin kasar Austria idan aka kwatanta da shekarar 2016.
Lambar Labari: 3481361    Ranar Watsawa : 2017/03/30

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Austria ta afa dokar hana raba kur’ani da kuma saka nikabi a wuraren hada-hadar jama’a a fadin kasar.
Lambar Labari: 3481360    Ranar Watsawa : 2017/03/30

Bangaren kasa da kasa, masarautar kasar Bahrain ta kame mutane 23 bisa dalilai na siyasa da kuma bangaranci na banbancin mazhaba.
Lambar Labari: 3481359    Ranar Watsawa : 2017/03/30

Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da kaddamar da hare-hare kan mabiya mabiya addinin muslunci da mabiya addinin muslunci a kasar Myanamr a cikin wannan mabiya addinin buda sun yi kisan gilla mai muni.
Lambar Labari: 3481358    Ranar Watsawa : 2017/03/29

Bangaren kasa da kasa, jami'ar birnin bagdad ta kasar Iraki ta dauki nauyin shirya gudanar da wani taro na ku'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3481357    Ranar Watsawa : 2017/03/29

Bangaren kasa da kasa mahukuntan kasar Saudiyya sun kasha 'ya'yan ammin shahid Sheikh Nimr su biyu a yankin Ramis da ke cikin gundumar Alawamiyya a gabashin saudiyyah.
Lambar Labari: 3481356    Ranar Watsawa : 2017/03/29

Bangaren kasa da kasa, wasu jahohi 13 daga cikin jahohin Amurka sun nuna goyon bayansu ga kudirin Donald Trump na hana musulmi daga wasu kasashe shiga cikin Amurka.
Lambar Labari: 3481355    Ranar Watsawa : 2017/03/28

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron haramtacciyar kasar Isra’ila sun kame mutane 11 daga cikin masu gadin masallacin quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3481354    Ranar Watsawa : 2017/03/28

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro domin yin dubi a kan manhajar karatu na makarantun musulmia cikin nahiyar turai tare da halartar wakilai daga Faransa, Italiya, Spain da kuma Holland.
Lambar Labari: 3481353    Ranar Watsawa : 2017/03/28

Bangaren kasa da kasa, wasu masu kyamar addinin muslunci sun kai hari kan wani masallaci a birnin Colorado inda suka karya tagogin masallacin.
Lambar Labari: 3481352    Ranar Watsawa : 2017/03/27

Bangaren kasa da kasa, Daruruwan mata msuulmi ne tare da wasu wadanda ba musulmi ba da suka hada da iyalan wadanda suka rasa rayukansu a harin London, suka taru a kan babbar gadar West Minister da ke tsakiyar birnin London, domin alhinin abin da ya faru.
Lambar Labari: 3481351    Ranar Watsawa : 2017/03/27