Bangaren kasa da kasa, an kaddamar da tsarin bankin muslunci da kuma saka hannyen jari bisa tsarin muslunci a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3481411 Ranar Watsawa : 2017/04/16
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanr da wani taro karkashin kungiyar NHRC wanda ya shafi kare hakkin bil adama a mahangar kur’ani mai tsarki da addinin muslunci a kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3481410 Ranar Watsawa : 2017/04/15
Bangaren kasa da kasa, za a nuna wata takarda da take dauke da rubutun kur’ani mai tsarki domin sayar da ita a birnin London.
Lambar Labari: 3481409 Ranar Watsawa : 2017/04/15
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taron bude baje kolin kayan tarihin muslunci na Afirka a birnin Paris na kasar Faransa.
Lambar Labari: 3481408 Ranar Watsawa : 2017/04/15
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta bayar da umarnin rusa wani masallaci a gabashin birnin Quds, bisa hujjar cewa ba a gina shi bisa ka'ida ba.
Lambar Labari: 3481406 Ranar Watsawa : 2017/04/14
Bangaren kasa da kasa, an zartar da hukuncin kisa a kan jagoran kungiyar Jihad Islami a kasar Bangaladesh bisa zargin bude wa tsohon jakadan Birtaniya a kasar wuta.
Lambar Labari: 3481405 Ranar Watsawa : 2017/04/14
Bangaren kasa da kasa, kungiyar Amnesty Int. ta bukaci mahukuntan kasar Bahrain da su gaggauta sakin Sheikh Ali Salman ba tare da wani sharadi ba.
Lambar Labari: 3481404 Ranar Watsawa : 2017/04/14
Bangaren kasa da kasa, an bullo da wata sabuwar hanyar sadarwa ta yanar gizo da nufin yaki da tsattsauran ra’ayin addini a kasar Kenya.
Lambar Labari: 3481403 Ranar Watsawa : 2017/04/13
Bangaren kasa da kasa, mataimakin babban limamin Juma’a na birnin Nairobi a kasar Kenya ya jaddada muhimamncin gudanar da ayyuka na ilimi a cikin masallatai.
Lambar Labari: 3481402 Ranar Watsawa : 2017/04/13
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da zaman taro na duniya a karo na hudu a kan ilmomin kur’ani a garin Fas na kasar Morocco.
Lambar Labari: 3481401 Ranar Watsawa : 2017/04/13
Bangaren kasa da kasa, wasu daliban jami'a musulmi sun gudanar da sallar jam'I a cikin filin da ke tsakiyar jami'ar Calina ta arewa a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481400 Ranar Watsawa : 2017/04/12
Bangaren kasa da kasa, a yau an fara gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta duniya karo na bakwai a kasar Kuwait.
Lambar Labari: 3481399 Ranar Watsawa : 2017/04/12
Bangaren kasa da kasa, an sayar da wani dadaen kwafin kur'ani mai tsarki a kan kudi dala dubu 25 wanda aka rubuta shi da hannu daruruwan shekaru da suka gabata.
Lambar Labari: 3481398 Ranar Watsawa : 2017/04/12
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Myanmar ta rufe manyan sansanoni guda uku da aka tsugunnar da dubban daruruwan musulmi ‘yan kabilar Rohingya.
Lambar Labari: 3481397 Ranar Watsawa : 2017/04/11
Bangaren kasa da kasa, fadar Vatican ta sanar da cewa, duk da hare-haren da aka kai a kan majami’oin mabiya addinin kirista a kasar Masar, tafiyar Paparoma Francis zuwa Masar na nan darama cikin wannan wata.
Lambar Labari: 3481396 Ranar Watsawa : 2017/04/11
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukan maulidin Imam Ali (AS) a cibiyoyin muslunci daban-daban a cikin kasashen nahiyar turai.
Lambar Labari: 3481395 Ranar Watsawa : 2017/04/11
Bangaren kasa da da kasa, kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh ta dauki alhakin kai hare-haren da sukayi sanadanin mutuwar mutane akalla arba'in da uku a wasu majami'i biyu na Masar a safiyar jiya.
Lambar Labari: 3481394 Ranar Watsawa : 2017/04/10
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zama kan harkokin tattalin arziki da suka shafi shirin nan na Halal a birnin Nairobi na kasar Kenya.
Lambar Labari: 3481393 Ranar Watsawa : 2017/04/10
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa baki daya a kasar Ghanaa cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3481392 Ranar Watsawa : 2017/04/10
Bangaren kasa da kasa, sakamakon killace masallacin aqsa da yahudawan sahyuniya suka yi a wannan mako palastinawa sun yi salla a wajen masalalcin.
Lambar Labari: 3481391 Ranar Watsawa : 2017/04/09