Gwamnatin kasar Japan ta bayar da taimakon kudi har dala miliyan 5 ga musulmin Rohingya 'yan kasar Myanmar da suke gudun hijira a Bangaladesh.
Lambar Labari: 3483302 Ranar Watsawa : 2019/01/09
Sakataren harkokin wajen Amurka, Mike Pompeo, ya isa a birnin Bagadaza na kasar Iraki, a wata ziyarar ba zata inda ya gana da wasu manyan jami'an kasar ta Iraki ciki harda shugaban majalisar dokoki.
Lambar Labari: 3483301 Ranar Watsawa : 2019/01/09
Mahjalisar dokokin kasar India ta amince da wani daftarin kudiri da ke nuna wariya ga musulmi da aka gabatar mata.
Lambar Labari: 3483300 Ranar Watsawa : 2019/01/09
Minista mai kula da harkokin addini a gwamnatin Palastine ya bayyana cewa, a cikin watan Disamban da ya gabata yahudawan sahyuniya sun keta alfarmar wurare masu tsarki a cikin Palastine har sau 100.
Lambar Labari: 3483299 Ranar Watsawa : 2019/01/09
Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin cikin gida na kasar Sudan ya bayyana cewa tun lokacinda aka fara tashe-tashen hankula na baya-bayan nan kasar Sudan an kama mutane.
Lambar Labari: 3483298 Ranar Watsawa : 2019/01/08
Bangaren kasa da kasa, kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya zai gudanar da zama kan batun tattaunawar da bangarorin kasar Yemen suka gudanar.
Lambar Labari: 3483296 Ranar Watsawa : 2019/01/08
Bangaren kasa da kasa, a yau kotun kasar kasar Sweden ta fara sauraren shari'ar wasu mutane 6 da ake zargin suna da alaka da kungiyar daesh.
Lambar Labari: 3483295 Ranar Watsawa : 2019/01/08
Bangaren kasa da kasa, an dawo da wani dadadden kwafin kur’ani zuwa kasar Masar bayan sanya shi a kasuwa a birnin London.
Lambar Labari: 3483294 Ranar Watsawa : 2019/01/07
Bangaren kasa da kasa, an kammala gasar kur’ani ta kasa da aka gudanar a tarayyar Najeriya karo na 33.
Lambar Labari: 3483293 Ranar Watsawa : 2019/01/07
Bangaren kasa da kasa, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qsemi ya mayar da Martani dangane da kalaman da Trump ya yi a kan kasar Iran.
Lambar Labari: 3483292 Ranar Watsawa : 2019/01/07
Bangaren kasada kasa, cibiyar Azhar wadda ita ce babbar muslunci a kasar Masar ta yi Allawadai da saka bama-bamai a majami’ar Abu Saifain da ke Alkahira.
Lambar Labari: 3483290 Ranar Watsawa : 2019/01/06
Bangaren kasa da kasa, dakin karatu na birnin Walata a kasar Mauritania yana da tafsiran kur’ani mai tsarki guda 2500 da aka rubuta da hannu tun daruruwan shekaru.
Lambar Labari: 3483288 Ranar Watsawa : 2019/01/06
Bangaren kasa da kasa, ana shirin bude wata bababr majami'a ta mabiya addinin kirista mafi girma a yankin gabas ta tsakiya da gabashin nahiyar Afrika baki daya.
Lambar Labari: 3483287 Ranar Watsawa : 2019/01/05
Shugaban kasar Sudan Umar Hassan Albashir ya bayyana cewa, an ba su shawara da su kulla alaka da Isra'ila domin lamurran kasar Sudan su kyautata.
Lambar Labari: 3483286 Ranar Watsawa : 2019/01/05
Bangaren kasa da kasa, limaman masallatai a kasar Tunisia sun ki amincewa da batun daidaita mata da maza a sha’anin gado.
Lambar Labari: 3483285 Ranar Watsawa : 2019/01/05
Rahotanni daga kasar Syria na cewa, wasu sojojin Amurka a cikin manyan motocin yaki masu sulke sun fice daga wasu yankuna a arewacin Syria zuwa Iraki.
Lambar Labari: 3483283 Ranar Watsawa : 2019/01/04
Gwamnatin Isra'ila tana shirin fara aiwatar da wani shiri na musamman domin hana Falastinawa yin kiran salla a masallatai.
Lambar Labari: 3483282 Ranar Watsawa : 2019/01/04
Bangaren kasa da kasa, Cibiyar darul Quran a kasar Jamus ta yada wani faifan bidiyo na kira'ar Sayyid Mustafa Hussaini.
Lambar Labari: 3483281 Ranar Watsawa : 2019/01/04
Bangaren kasa da kasa, rundunar ‘yan sanda a kasar Iraki ta sanar da cafke wasu manyan kwamandojin kungiyar ‘yan ta’addan daesh su 7 a cikin lardin Karkuk.
Lambar Labari: 3483280 Ranar Watsawa : 2019/01/03
Bangaren kasa da kasa, Isra’ila ta sanar da ficewa daga hukumar raya ilimi da al’adu da kuma tarihi ta majalisar dinkin duniya wato UNESCO.
Lambar Labari: 3483279 Ranar Watsawa : 2019/01/03